Labarai1 week ago
Tsangayar Kimiyyar Kula Da Lafiya Ta BUK Ta Lashe Zinare A Gasar Kwallon Ƙafa Ta Tsangayu Karo Na 19
Daga Khadijah Aliy, Kano Tsangayar Kimiyyar Lafiya ta Farko (Basic Medical Sciences) ta Jami’ar Bayero da ke Kano (BUK), ta doke Tsangayar Kimiyyar Zamantakewa (Social Sciences)...