Daga Aliyu Lawal, Minna Gwamnan Jihar Taraba, Agbu Kefas, ya jajanta wa Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umar Bago, da al’ummar jihar kan rasuwar masu haƙar ma’adinai...
Daga Jamila Abba Gwamnan Jihar Taraba, Dakta Agbu Kefas, ya karɓi katin shaidar zama dan jam’iyyar APC a hukumance, wanda hakan ya tabbatar da cikakken rajistarsa...