Labarai7 months ago
KAROTA Ta Sha Alwashin Ƙara Ƙarfafa Haɗin Kai da Jami’an Soji a Jihar Kano
Daga Khadijah Aliyu Shugaban Hukumar Kula da Hanyoyi da Tsaron Ababen Hawa ta Jihar Kano, (KAROTA), Faisal Mahmud Kabir, ya sake jaddada kudirinsa na inganta dangantaka...