Daga Isma’il Adamu Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta ƙaddamar da yakin neman zabenta a shiyyar Daura ta Jihar Katsina, inda ta sake jaddada matsayinta na...
Kungiyar ‘yan jarida ta Najeriya reshen gidan rediyon tarayyar Kaduna, ta raba buhunan shinkafa da sukari ga mambobinta a matsayin tallafin domin saukaka musu a lokacin...
Kungiyar Arewa Cohesion for Peace, Unity and Development Initiative ta kaddamar da shuwagabanin jihohi da kwamitoci na dindindin domin ƙarfafa tushen aikin kungiyar. Daraktan...
Ganin irin yawan kalubalen tattalin arziki da siyasa a Arewacin kasan nan ya sanya Tsohon Gwamnan Jihar Sokoto, Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa, ya kaddamar da...