A faɗin ƙauyuka da biranen Najeriya, rijistar haihuwa na da matuƙar muhimmanci domin tabbatar da asali, zama ɗan ƙasa, da kuma samun damar amfani da muhimman...
Gwamnatin jihar Kano, KNSG, ta ce ta tanadi hanyoyin dakile mace-macen mata masu juna biyu maimakon rage yawan mace-macen. Kwamishinan lafiya na jihar Dr Abubakar...