Daga Khadijah Aliyu Karamar Hukumar Gwarzo ta Jihar Kano ta raba kayan makaranta guda 20,243 ga ɗaliban makarantun firamare daban-daban a faɗin ƙaramar hukumar. An gudanar...
A yunƙurinta na inganta harkar kiwon lafiya, Karamar Hukumar Gwarzo ta raba muhimman magunguna da kayan aikin ga cibiyoyin kiwon lafiya a gundumomi 10. An gudanar...