Labarai5 months ago
Gwamnatin Zamfara ta ba da umarnin kakaba doka kan masu karya ka’idojin hanya
Gwamnatin jihar Zamfara ta umurci hukumomin tsaro da su tsaurara matakai kan masu karya dokokin hanya a faɗin jihar. Sakataren gwamnatin jihar, Abubakar Mohammad Nakwada, ne...