Al’ummar Karamar Hukumar Auyo dake Jihar jigawa daga sassa daban-daban sun sake jaddada cikakken goyon baya da mubaya’arsu ga Gwamna Umar Namadi, bisa irin dimbin ayyukan...
An shawarci sabbin mataimaka na musamman da su kasance masu adalci da gaskiya wajen aiwatar da ayyukansu a ƙaramar hukumar Auyo ta jihar Jigawa. Shugaban ƙaramar...