Labarai1 year ago
Shugabar Ma’aikata Ta Kaduna Ta Ja Kunnen Ma’aikata: Ku Rike Da’a, Ku Zama Aminan Jama’a
Shugabar Ma’aikata ta Jihar Kaduna, Jummai Bako, ta bukaci ma’aikatan gwamnati da su hada kai wajen gina al’adar aiki mai cike da gaskiya da rikon amana...