Daga Usman Muhammad Zaria Shugaban kwamatin ayyuka da sufuri na majalisar dokokin jihar Jigawa, Alhaji Yusuf Ahmad Bulangu ya bayyana rashin jin dadinsa bisa koma bayan...
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya kaddamar da aikin gina hanyar Babban Sara zuwa Malam Bako zuwa Shabaru zuwa Kirgi zuwa Albasu, mai tsawon kilomita...