Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnatin Jihar Jigawa ta kara jaddada kudirinta na ci gaba da ilimantarwa tare da wayar da kan Fulani maniyyata kan yadda ake...
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa ta shirya taron horaswa gaa malamai daga dukkan kananan hukumomi 27 domin shirya su, su horar da maniyyata aikin...