Kasuwanci12 months ago
Kwamishinan Zamfara Ya Yabawa Yunkurin da Gwamna Lawal Ya Yi Na Jawo Masu Zuba Hannun Jarin Kasashen Waje.
Kwamishinan kasuwanci da masana’antu na jihar Zamfara, Abdulrahman Muhammad Tumbido, ya yabawa gwamna Dauda Lawal bisa jajircewar sa wajen tallata jihar Zamfara a matsayin cibiyar zuba...