Labarai6 months ago
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II Ya Bukaci Musulmi Su Ci Gaba da Kyawawan Halayen Ramadan
An buƙaci al’ummar Musulmi da su ci gaba da riko da darussan ruhaniya na watan Ramadan ta hanyar taimakon marasa galihu da kuma inganta zaman lafiya...