Daga Aliyu Lawal Majalisar Masarautar Kagara ta gudanar da hawan Durbar domin bikin kammala azumin watan Ramadan na wannan shekara tare da nuna goyon baya ga...
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta jaddada haramcin gudanar da hawan Durbar na shagulgulan Babbar Sallah. Wannan sanarwar na cikin wata takarda da jami’in hulɗa...
Hakimin Ketare kuma Kanwan Katsina, Alhaji Usman Bello Kankara, ya yaba wa Gwamnatin Jihar Katsina bisa karɓar jakadun ƙasashe goma daga sassa daban-daban na duniya...