By Adamu Yusuf Bikin kasuwar duniya dake ci a Jihar Kaduna ya kasance mai tarihi yayin da Rukunin kamfanonin Dangote ya gudanar da Rana ta...
Ƙungiyar manyan ma’aikatan kamfanonin iskar gas da fetur PENGASSAN ta ce tana nan kan bakarta na ci gaba da yajin aiki bayan kasa samun maslaha tsakaninta...
Matatar man Aliko Dangote ta sanar da ƙara rage farashin man dizel zuwa naira 1,000 kan kowacce lita. A cikin wata Sanarwa da kamfanin ya Fitar...
A wani mataki na rage radadin talauci a tsakanin al’umma, gidauniyyar Dangote ta kaddamar da tallafin rabon abinci na kasa a jihohin kasar nan inda mutane...