Amurka ta faɗaɗa yawan ƙasashen da ta sanyawa haramcin samun bizar shiga ƙasar zuwa 32 ƙarƙashin jagorancin Donald Trump da ke tsaurara matakan shiga wannan ƙasa...
Hukumar Kwastam ta Najeriya ta ce tana ƙara ƙoƙari wajen aiwatar da cikakken tsarin Yarjejeniyar Cinikayya ta Nahiyar Afrika (AfCFTA), yayin da kasar ke shirin karɓar...