Connect with us

Labarai

An Gaza Cimma Matsaya Tsakanin IPMAN Da NNPCL

Published

on

Kungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta Najeriya (IPMAN) ta nuna damuwarta bisa yiwuwar fuskantar matsalar karancin mai duk da karin farashin da aka samu.

Kungiyar ta ce an sami rashin matsaya tsakanin mambobin kungiyar da mahukuntan kamfanin man fetur na Najeriya (NNPCL).

Da yake zantawa da manema labarai a Ilorin, jami’in hulda da jama’a na IPMAN na kasa, Alhaji Okanlawon Olanrewaju, ya ce farashin da NNPC ke dorawa ‘yan kasuwa a halin yanzu ya yi yawa.

Kakakin na IPMAN, wanda ya bayyana cewa kamfanin na NNPCL ya nemi sayar wa ‘yan kasuwa mai a kan Naira dubu daya danaira 10 akan kowace lita, wanda hakan ya ma zarta yadda aka sayar da shi a gidajen mai na NNPCL din.

Ya bayyana cewa matsalar da IPMAN ke fuskanta a bangaren mai na da matukar daure kai, inda ya kara da cewa NNNPCL ne kadai ke karbar mai matatar  Dangote.

Okanlawon, ya ce a halin yanzu mambobin IPMAN sun biya kusan Naira biliyan 15 a asusun NNPCL na tsawon watanni kuma ba su ba su man ba.

Mai magana da yawun kungiyar ta IPMAN ya ce ’yan kasuwar sun karbi bashin kudi a bankuna domin sayo man fetur, inda ya ce jinkirin biyan bashin na kara yawan kudin ruwa da za su biya.

Ali Muhammad Rabi’u

Labarai

Ilimi20 hours ago

Gwamnati Za Ta Yiwa Madatsar Ruwan Alau Garanbawul A Barno

Gwamnatin tarayya ta bayyana shirinta na yin garambawul tare da tabbatar da madatsar ruwa ta Alau da ke Maiduguri a...

Fasaha20 hours ago

Majalisar Zartaswar Jihar Jigawa Ta Fitar Kudaden Tallafin Karatu

Majalisar zartaswa ta jihar Jigawa ta amince da kudi sama da naira miliyan dari bakwai da casa’in da takwas domin...

Labarai21 hours ago

Kungiyar Tsoffin Manyan Sakatarorin Zamfara Ta Sami Kyautar Mota

Gwamna Lawal Ya Ba Da Kyautar Mota Ga Ƙungiyar Tsaffin Manyan Sakatarorin Da Suka Yi Ritaya A Zamfara Gwamnan Jihar...

Labarai21 hours ago

An Tsinci Gawar Tauraron Mawakan One Direction Liam Payne

Liam Payne, ɗaya daga cikin mawaƙa a tawagar One Direction, ya mutu a Argentina bayan ya faɗo daga hawa na...

Labarai21 hours ago

Gwamnatin Tarayya Ta Jajantawa Wadanda Fashear Tankar Mai Ta Shafa A Jigawa

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya bayyana matukar alhininsa dangane da mummunan fashewar tankar da ta afku a garin Majiya...

Ilimi22 hours ago

Hukumar Hisbah Ta Ziyarci Majalisar Dokokin Kano

Majalisar dokokin jihar Kano ta ce ta kuduri aniyar tabbatar da ingantattun tsare-tsare na walwala ga ma’aikatan Hisba domin tabbatar...

Fasaha22 hours ago

Za A Fafata A Gasar Tseren Doki Ta Masarautar Gwandu

Ana sa ran al’ummomin duniya daga Hadaddiyar Daular Larabawa da kasashen yammacin Afirka za su halarci gasar tseren doki na...

Kasuwanci22 hours ago

Gwamnan Niger Ya Kaddamar Da Shirin Kula da Lafiyar ‘Yan Fansho Da Tsofaffi

Gwamna Mohammed Umaru Bago na jihar Neja ya kaddamar da kunshin inshorar lafiya, wani shiri da aka tsara don samar...

Labarai22 hours ago

Kamala Harris Ta Yi Alkawarin Sauya Salon Mulkin Amurka Idan Ta Lashe Zabe

Ƴar takarar shugabancin Amurka a jam’iyyar Democrat, Kamala Harris, ta yi alƙawarin sauya salo daga irin kamun ludayin shugaba Joe...

Labarai4 days ago

Jam’iyyar PDP Ta Kauracewa Zaben Kananan Hukumomi A Jihar Nasarawa

Jam’iyyar PDP a Jihar Nasarawa ta ce ba za ta yi takara a zaben  kananan hukumomi da za a gudanar...

Mafi Shahara