Rundunar sojin sama ta Najeriya ta ce ta kashe ‘yanbindiga fiye da 28 a yankin ƙaramar hukumar Shiroro na jihar Neja. Cikin wata sanarwa da...
Yan sanda sun harbe wani ɗan fashi da makami har lahira tare da kama wani mai kai wa ’yan bindiga kakin sojoji a Jihar Kaduna. Mai...
Rundunar sojin saman Najeriya ta ce sojojinta masu aiki ƙarƙashin shirin ‘Operation Hadin Kai’ da ke yaƙi da ayyukan masu tayar da ƙayar baya sun kashe...
A Jihar Zamfara, Dakarun sojin na Burged ta Dayau 1 a karkashin tawagar ta Daya ta aikin hadin guiwar jami’an tsaro don dawo da zaman lafiya...
Direbobi a kan babbar hanyar Keffi zuwa Abuja a ranar Litinin sun shiga tsaka mai wuya bayan da sojoji suka tare babbar hanyar domin gudanar da...
Rundunar Tsaron Najeriya ta gargadi masu shirin zanga-zangar yaki da tsadar rayuwa a Najeriya ta ce sojoji ba za su kyale su su tayar da fitina...
Rundunar Sojojin Najeriya ta jaddada kudirin ta na ganin ta inganta jin dadin ‘yan Najeriya. Kwamandar rundunar Sojojin Najeriya ta daya Manjo Janar Landers Saroso ya...
Dakarun Sojin Najeriya Sun Kashe Mahara Bakwai Tare Da Kame Makamai Da Babura A Jihar Kaduna. Dakarun runduna ta daya ta sojojin Najeriya da aka...