Connect with us

Labarai

Tsohuwar Firaministar Bangladesh ta Ce za Ta koma Kasar

Published

on

Ɗan tsohuwar firaministar Banglaesh, Sheikh Hasina, ya shaida wa kafar watsa labaran Indiya cewa mahaifiyarshi na shirin komawa ƙasar bayan sabuwar gwamnatin riƙon-ƙwarya ta tsayar da lokacin da za ta gudanar da zaɓe.

Sheikh Hasina, ta sauka daga muƙaminta tare da tserewa maƙwabciyar ƙasar Indiya a ranar Litinin bayan kwashe makonni ana zanga-zangar ƙin mulkinta.

An rantsar da gwamnatin riƙon ƙwaryar da Muhammad Yunus wanda ya taɓa samun kyautar Nobel ta zaman lafiya zai jagoranta a jiya Alhamis.

An kashe mutum sama da 400 a tarzomar da aka yi fama da ita a kasar, kafin hasina ta tsere, kuma yawancin wadanda suka mutu farar hula ne da jami’an tsaro suka harbe, to amma kum har da ‘yansanda a cikin wadanda suka rasu.

Tarzomar ta kasance rikici mafi muni da aka zubar da jini wanda ba a taba yi ba, tun bayan yakin da ya ki kasar ga samun ‘yancin kai a 1971.

BBC

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Labarai

Fasaha51 mins ago

MDD Ta Yi Alla-Wadai Da Harin Isra’ila Kan Wata Makaranta A Gaza

Hukumar kula da ƴan gudun hijirar Falasdinawa ta Majalisar Dinkin Duniya (Unrwa), ta yi Alla-wadai da harin da Isra’ila ta...

Labarai1 hour ago

‘Sakamakon Da Ghana Ke Samu Abin Kunya Ne A Wurinmu’

Ghana na daf da rasa damar halartar gasar nahiyar Afrika karon farko tun shekarar 2004, kuma yanzu haka ana ta...

Fasaha1 hour ago

Gwamnatin Kano Za Ta Hada Hannu Da Tsofaffin Dalibai Domin Inganta Ilimi

Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Kano ta bayyana shirinta na hada kai da Tsofaffin Kungiyoyin dalibai a fadin Jihar domin inganta...

Kasuwanci1 hour ago

Jihar Neja Ta Kafa Hukumar Kayyade Farashin Kayyakin Masarufi

Gwamna Mohammed Umar Bago na jihar Neja ya amince da kafa hukumar kula da farashin kayyaki ta jihar Neja.  ...

Labarai2 hours ago

Tawagar Gwamnatin Tarayya Tayi Jaje Ga Al’ummar Jigawa

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya aike da tawaga domin jajantawa iyalan wadanda suka rasu a Majia, karamar hukumar Taura...

Kasuwanci2 hours ago

Dattawan Jam’iyar PDP Na Fadi Tashin Hade Kan ‘Ya’yan Jam’iyar – Abba Moro

Majalisar dattawan jam’iyyar PDP ta yi kira ga kungiyoyi masu fada a ji a jam’iyyar da su rungumi zaman lafiya...

Kasuwanci2 hours ago

Kano Ta Bada Miliyan 100 Ga Wadanda Fashewar Tankar Mai Ta Shafa A Jigawa

Gwamnatin jihar Kano ta bayar da tallafin naira miliyan dari ga wadanda fashewar tanka ta shafa a garin Majia da...

Ilimi2 hours ago

Babu Aljannu Ko Rauhanai A Batun Ciwon Kwakwalwa – Dr. Poul

Wani likitan dake aiki a asibitin koyarwa na jami’ar tarayya da ke lafiya, jihar Nasarawa Dr. Paul Agboand ya ce...

Kasuwanci2 hours ago

An Ƙaddamar Da Kwamitoci 6 Don Ƙara Inganta Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na kafa ƙa’idojin gudanar da nagartattun ayyukan gwamnati a cikin ma’aikatun...

Fasaha2 hours ago

Dalibai Sun Babbake Gidan Shugaban Kwalejin Kimiyya A Birnin Kebbi

Daliban kwalejin kimiyya da fasaha ta Jega da ke jihar Kebbi sun kona gida da motar Shugaban kwalejin kimiyya da...

Mafi Shahara