Ƴar takarar shugabancin Amurka a jam’iyyar Democrat, Kamala Harris, ta yi alƙawarin sauya salo daga irin kamun ludayin shugaba Joe Biden, idan har ta samu nasara...
Mataimakiyar shugabar kasar Amurka Kamala Harris ta ce tana alfahari da samun dimbin goyon bayan da ake bukata domin zama ‘yartakarar jam’iyyar Democrat a zaben shugaban...