Labarai
Shugaba Tinubu Ya Yi Ta’aziyya Ga Mele Kyari Kan Rasuwar ‘Yarsa
Shugaba Bola Tinubu ya yi ta’aziyya ga Babban Darakta na Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPCL), Mista Mele Kolo Kyari, bisa rasuwar ‘yarsa.
‘Yar Kyari, Fatima ta rasu ranar Juma’a tana da shekaru 25 bayan fama da jinya mai tsawo.
Shugaban kasa ya jajanta wa Kyari da sauran iyalan bisa wannan babban rashi mai radadi.
Sanarwar da Mai Ba da Shawara na Musamman ga Shugaban kasa kan Bayanan Labarai da Tsare-Tsare, Bayi Onanuga ya fitar ta ce Shugaba Tinubu yana rokon Allah ya ji kan Fatima tare da yi wa iyalan Kyari fatan ƙarfin zuciya a cikin wannan lokaci mai wahala.
Bello Wakili
-
Ilimi6 days ago
Gwamna Namadi Ya Nada Sabon Shugaban Hukumar Tsangaya Ta Jihar Jigawa
-
Labarai6 days ago
Kashim Shettima Ya Kaddamar da Majalisar Shawara ta Kasa Kan Tsaro
-
Labarai6 days ago
An Gaza Cimma Matsaya Tsakanin IPMAN Da NNPCL
-
Labarai4 days ago
Ambaliyar Ruwa: Gwamnatin Jigawa Ta Raba Tallafi A Karamar Hukumar Gwaram
-
Labarai6 days ago
Gwamna Radda Ya Ba Da Gudunmawar Dala Dubu 10 Ga Jamhuriyar Nijar
-
Labarai4 days ago
Jam’iyyar PDP Ta Kauracewa Zaben Kananan Hukumomi A Jihar Nasarawa
-
Labarai4 days ago
Gobara: ‘Yan Majalisar Zamfara Sun Jajantawa Shugaban Majalisar
-
Labarai4 days ago
Isra’ila Ta Lalata Wani Masallaci A Harin Lebanon