Connect with us

Labarai

Darajar Takardar Kuɗin Habasha Na Karyewa Bayan Matakan Hukumomi

Published

on

Takardar kuɗin Habasha, Birr ta rasa kusan kashi ɗaya bisa uku na darajarta bayan da hukumomi suka sanar da tsarin kasuwa ta tantance darajar kuɗin ƙasar.

 

Matakin wani gagarumin tsari ne karon farko a kusan rabin ƙarni.

 

Matakin wani yunƙuri ne na garambawul ɗin da gwamnati ke yi wa tattalin arzikin ƙasar da ya janyo ɓudewar ƙofa ta kamfanonin sadarwa da ƙananan masu sana’oi ga masu zuba hannun jari na ƙasa da ƙasa.

 

Bankunan kasuwanci a Habasha a yanzu za su iya saye su kuma sayar da kuɗaɗen ƙasashen waje a tsakaninsu da kwastamominsu a kan farashin da suka yarje wa juna.

 

Babban bankin ya ce sauyin cike yake da ƙalubale amma ya zama dole sai dai ya ce a yanzu ba zai riƙa ƙayyade darajar kuɗin ƙasar ba.

 

A yanzu, Birr ta rasa kashi 30 cikin 100 na darajarta a kan kuɗin dala tun bayan sanarwar.

Kasar na tattaunawa da cibiyoyin da ke bayar da bashi domin a sake fasalta bashin ƙasar yayin da tsadar rayuwa da ƙarancin kuɗaɗen waje ke ci gaba da haifar da ƙalubale.

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Labarai

Fasaha50 mins ago

MDD Ta Yi Alla-Wadai Da Harin Isra’ila Kan Wata Makaranta A Gaza

Hukumar kula da ƴan gudun hijirar Falasdinawa ta Majalisar Dinkin Duniya (Unrwa), ta yi Alla-wadai da harin da Isra’ila ta...

Labarai1 hour ago

‘Sakamakon Da Ghana Ke Samu Abin Kunya Ne A Wurinmu’

Ghana na daf da rasa damar halartar gasar nahiyar Afrika karon farko tun shekarar 2004, kuma yanzu haka ana ta...

Fasaha1 hour ago

Gwamnatin Kano Za Ta Hada Hannu Da Tsofaffin Dalibai Domin Inganta Ilimi

Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Kano ta bayyana shirinta na hada kai da Tsofaffin Kungiyoyin dalibai a fadin Jihar domin inganta...

Kasuwanci1 hour ago

Jihar Neja Ta Kafa Hukumar Kayyade Farashin Kayyakin Masarufi

Gwamna Mohammed Umar Bago na jihar Neja ya amince da kafa hukumar kula da farashin kayyaki ta jihar Neja.  ...

Labarai2 hours ago

Tawagar Gwamnatin Tarayya Tayi Jaje Ga Al’ummar Jigawa

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya aike da tawaga domin jajantawa iyalan wadanda suka rasu a Majia, karamar hukumar Taura...

Kasuwanci2 hours ago

Dattawan Jam’iyar PDP Na Fadi Tashin Hade Kan ‘Ya’yan Jam’iyar – Abba Moro

Majalisar dattawan jam’iyyar PDP ta yi kira ga kungiyoyi masu fada a ji a jam’iyyar da su rungumi zaman lafiya...

Kasuwanci2 hours ago

Kano Ta Bada Miliyan 100 Ga Wadanda Fashewar Tankar Mai Ta Shafa A Jigawa

Gwamnatin jihar Kano ta bayar da tallafin naira miliyan dari ga wadanda fashewar tanka ta shafa a garin Majia da...

Ilimi2 hours ago

Babu Aljannu Ko Rauhanai A Batun Ciwon Kwakwalwa – Dr. Poul

Wani likitan dake aiki a asibitin koyarwa na jami’ar tarayya da ke lafiya, jihar Nasarawa Dr. Paul Agboand ya ce...

Kasuwanci2 hours ago

An Ƙaddamar Da Kwamitoci 6 Don Ƙara Inganta Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na kafa ƙa’idojin gudanar da nagartattun ayyukan gwamnati a cikin ma’aikatun...

Fasaha2 hours ago

Dalibai Sun Babbake Gidan Shugaban Kwalejin Kimiyya A Birnin Kebbi

Daliban kwalejin kimiyya da fasaha ta Jega da ke jihar Kebbi sun kona gida da motar Shugaban kwalejin kimiyya da...

Mafi Shahara