{"id":8961,"date":"2026-03-16T13:43:36","date_gmt":"2026-03-16T13:43:36","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=8961"},"modified":"2026-03-16T13:50:53","modified_gmt":"2026-03-16T13:50:53","slug":"yi-wa-shuwagabanni-biyayya-ne-zai-kai-mu-ga-ci-gaba-garkuwan-kudun-zazzau","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/yi-wa-shuwagabanni-biyayya-ne-zai-kai-mu-ga-ci-gaba-garkuwan-kudun-zazzau\/","title":{"rendered":"Yi Wa Shuwagabanni Biyayya Ne Zai Kai mu Ga Ci Gaba \u2013 Garkuwan Kudun Zazzau"},"content":{"rendered":"<div dir=\"auto\"><\/div>\n<div dir=\"auto\">\n<p>Dokta Muhammad Sani Uwaisu FCNA, Garkuwan Kudun Zazzau, ya yi kira ga daukacin al\u2019ummar Musulmin Duniya baki daya da su kara yin riko da abubuwan da suka koya a wannan watan na Azumi domin samun zira tare da babban rabo a duniya da Lahira.<\/p>\n<p>Garkuwan Kudun Zazzau ya yi wannan kiran ne jim kadan bayan kammala taron rufe karatun wa\u2019azin watan Ramadana na Bana da aka yi a Rigachikun lokacin da yake tattaunawa da manema labarai.<\/p>\n<p>\u201cIdan mun lura karatun da aka yi a wajen wannan rufe tafsirin na Bana a Masallacin tunawa da marigayi Shaikh Abubakar Mahmud Gumi da ke Rigachikun karkashin jagorancin Shaikh Yusuf Sambo Rigachikun duk ya ta\u2019allaka ne ga yin biyayya ga shugabanci don haka a duk lokacin da aka ce al\u2019umma na zaune ba tare da hadin kai da shugabanci ba lallai za a ga cewa duk karfinsu sun tarwatsa don haka a nan an koya wa al\u2019umma sanin amfanin jagoranci su kuma shugabannin su jagoranci al\u2019umma da adalci su kuma al\u2019ummar su yi ma shugabannin biyayya idan hakan ta faru sai kaga al\u2019umma na ci gaba, idan kuwa lamarin yakasance kowa na yin abin da ya ga dama ko a cikin al\u2019umma ne idan kuwa aka kasance a cikin zaman Yan marina kowa da inda ya sa ma gaba ba tare da tunanin yin biyayya ba to, lallai wata rana za a wayi gari ta tarwatse.<\/p>\n<p>\u201cDon haka mu al\u2019ummar Najeriya musamman mu yan arewa Musulmi muka yi amfani da wannan karantarwar in Allah yaso za a samu abin da ake nema, in kuma mun ci gaba da rayuwa a cikin irin abin da ake ciki a yanzu ba tare da shugabancin ba sai dai kawai muce wa\u2019iyazubillahi domin ba a san abin da lamarin zai kai mu ba nan gaba.<\/p>\n<\/div>\n<div dir=\"auto\"><\/div>\n<div dir=\"auto\"><strong><em>YUSUF ZUBAIRU\u00a0<\/em><\/strong><\/div>\n<div dir=\"auto\"><\/div>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Dokta Muhammad Sani Uwaisu FCNA, Garkuwan Kudun Zazzau, ya yi kira ga daukacin al\u2019ummar Musulmin Duniya baki daya da su kara yin riko da abubuwan da suka koya a wannan watan na Azumi domin samun zira tare da babban rabo a duniya da Lahira. Garkuwan Kudun Zazzau ya yi wannan kiran ne jim kadan bayan [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":18,"featured_media":8963,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[1,11],"tags":[2006,2004,2005,2003,1066,765],"class_list":["post-8961","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","category-labaran-gida","tag-2026-ramadan","tag-biyayya","tag-garkuwan-kudu","tag-shuwagabanni","tag-tafsir","tag-zazzau"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/03\/1773665115674-660x330-1.jpg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/8961","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/18"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=8961"}],"version-history":[{"count":5,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/8961\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":8967,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/8961\/revisions\/8967"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/8963"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=8961"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=8961"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=8961"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}