{"id":8662,"date":"2026-02-27T09:09:18","date_gmt":"2026-02-27T09:09:18","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=8662"},"modified":"2026-02-27T09:09:18","modified_gmt":"2026-02-27T09:09:18","slug":"ana-sa-in-sa-tsakanin-nuj-da-tsohon-shugaban-nlc-a-jihar-kabi","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/ana-sa-in-sa-tsakanin-nuj-da-tsohon-shugaban-nlc-a-jihar-kabi\/","title":{"rendered":"Ana Sa-In-Sa Tsakanin NUJ Da Tsohon Shugaban NLC A Jihar Kabi"},"content":{"rendered":"<h2>Kungiyar \u2018yan jarida ta Najeriya NUJ reshen jihar Kebbi, ta yi watsi da ikirarin da tsohon shugaban kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC), AbdulWaheed Ibrahim Umar ya yi na cewa kafafen yada labarai na rashin bayar da rahoton irin nasarorin da al\u2019ummar Kebbi da gwamnatin jihar suka samu.<\/h2>\n<h2><\/h2>\n<h2>A cikin wata sanarwa da shugaban kungiyar, Alhaji Kabiru Wurma ya raba wa manema labarai a Birnin Kebbi, ya bayyana kalaman Umar a matsayin yaudara da kuma wani yunkuri na burge Gwamna Nasir Idris a yayin jawabin da ya yi a kungiyar NLC a jihar.<\/h2>\n<h2><\/h2>\n<h2>Wurma ya ce, \u201cMun yi matukar ba mu mamaki a lokacin da Kwamared Umar a lokacin da yake fadar shugaban kasa ya yi ikirarin cewa ya zagaya jihar domin tabbatar da nasarorin da Gwamna Idris ya samu cikin shekaru uku kacal.<\/h2>\n<h2><\/h2>\n<h2>Shugaban kungiyar ta NUJ ya kara jaddada irin goyon bayan da Gwamna Idris ya samu daga kafafen yada labarai, inda ya ce, \u201cBabu wani gwamna a Najeriya da ya taba samun rahotannin da ake samu daga \u2018yan jarida da kungiyoyin yada labarai kamar Gwamna Nasir Idris.<\/h2>\n<h2><\/h2>\n<h2>Ya kuma tunatar da cewa, a ziyarar da shugaban NLC na yanzu, Joe Ajero ya kai jihar Kebbi a ranar 23 ga Oktoba, 2024, ya yaba wa gwamnan, inda ya ce, \u201cBabu ranar da labarai masu kyau ba sa fitowa daga jihar Kebbi.<\/h2>\n<h2><\/h2>\n<h2>Shugaban kungiyar ya kuma yi tambaya kan dalilin da ya sa tsohon shugaban NLC din zai yi ikirarin a kan al\u2019amuran da ba shi da masaniya a kai, yana mai cewa babu wani aiki daya da \u2018yan jarida ba su kama ko su yi aiki ba a jihar.<\/h2>\n<h2><\/h2>\n<h2>REL\/ SANI DUTSINMA<\/h2>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Kungiyar \u2018yan jarida ta Najeriya NUJ reshen jihar Kebbi, ta yi watsi da ikirarin da tsohon shugaban kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC), AbdulWaheed Ibrahim Umar ya yi na cewa kafafen yada labarai na rashin bayar da rahoton irin nasarorin da al\u2019ummar Kebbi da gwamnatin jihar suka samu. A cikin wata sanarwa da shugaban kungiyar, Alhaji [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":17,"featured_media":8663,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[1,11],"tags":[705],"class_list":["post-8662","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","category-labaran-gida","tag-kabbi"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/2f206c29-ed7c-46e6-bc9d-8bc65bee7cfd.jpeg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/8662","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/17"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=8662"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/8662\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":8664,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/8662\/revisions\/8664"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/8663"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=8662"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=8662"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=8662"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}