{"id":8163,"date":"2026-01-23T11:56:20","date_gmt":"2026-01-23T11:56:20","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=8163"},"modified":"2026-01-23T11:56:20","modified_gmt":"2026-01-23T11:56:20","slug":"zamfara-ulama-sun-taaaka-karuwar-taaddanci-da-shaye-shaye","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/zamfara-ulama-sun-taaaka-karuwar-taaddanci-da-shaye-shaye\/","title":{"rendered":"Zamfara: Ulama Sun Ta\u2019a;;aka Karuwar Ta\u2019addanci da Shaye-shaye"},"content":{"rendered":"<p>\u0198ungiyar Malama Jihar Zamfara (Zamfara State Ulama Consultative Forum) ta danganta yawaitar ta\u2019addanci da aikata miyagun halaye a cikin al\u2019umma da amfani da miyagun \u0199wayoyi musamman tsakanin matasa, inda ta bayyana hakan a matsayin babban abin da ke haifar da lalacewar tarbiyya.<\/p>\n<p>Shugaban \u0198ungiyar, Sheikh Umar Bin Kanoma, ya bayyana haka yayin da yake yi wa \u2018yan jarida bayani a Gusau, babban birnin jihar, a \u0199arshen taron \u0198ungiyar.<\/p>\n<p>Sheikh Kanoma ya ce taron ya fara da addu\u2019o\u2019i da ta\u2019aziyya ga iyalan da abin ya shafa, gwamnatin Jihar Kano, da kuma dukkan \u2018yan Ummatul Muslima, dangane da mummunan lamari da ya faru a Kano kwanan nan.<\/p>\n<p>Ya bayyana cewa an tattauna sosai kan karuwar tashin hankali da miyagun halaye a cikin al\u2019umma, musamman a cikin al\u2019ummar Musulmi, bayan kisan mai tsanani da aka yi wa uwa da yara shida a Kano, wanda \u0198ungiyar ta yi tir da shi sosai, tana mai cewa abin ya tayar da hankali, ba abin yarda ba ne, kuma yana da matu\u0199ar damuwa.<\/p>\n<p>A cewar Sheikh Kanoma, amfani da miyagun \u0199wayoyi yana wuya wa zuciya, yana canza halayyar mutum, kuma yana haifar da aikata laifuka masu tashin hankali.<\/p>\n<p>\u0198ungiyar ta yi kira ga malamai da limamai da su \u0199ara mayar da hankali wajen koyar da tarbiyya ta hanyoyi daban-daban kamar hudubobi, darussa, da sauran tashoshin wayar da kai, tare da jaddada kyawawan halaye, zaman lafiya da ha\u0257in kai a cikin al\u2019umma.<\/p>\n<p>Sheikh Kanoma ya kuma yi kira ga shugabannin addini da su \u0199arfafa aikin wayar da kan jama\u2019a game da miyagun halaye, tare da hana kafa da gudanar da wuraren sayar da miyagun \u0199wayoyi.<\/p>\n<p><strong>AMINU DALHATU<\/strong><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>\u0198ungiyar Malama Jihar Zamfara (Zamfara State Ulama Consultative Forum) ta danganta yawaitar ta\u2019addanci da aikata miyagun halaye a cikin al\u2019umma da amfani da miyagun \u0199wayoyi musamman tsakanin matasa, inda ta bayyana hakan a matsayin babban abin da ke haifar da lalacewar tarbiyya. Shugaban \u0198ungiyar, Sheikh Umar Bin Kanoma, ya bayyana haka yayin da yake yi [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":17,"featured_media":8164,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[1,11],"tags":[1912],"class_list":["post-8163","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","category-labaran-gida","tag-malamai-zamfara"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/01\/7781a659-7fa5-4224-a7bc-791dda59d1a5.jpeg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/8163","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/17"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=8163"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/8163\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":8165,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/8163\/revisions\/8165"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/8164"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=8163"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=8163"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=8163"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}