{"id":8023,"date":"2026-01-02T09:29:09","date_gmt":"2026-01-02T09:29:09","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=8023"},"modified":"2026-01-02T09:29:35","modified_gmt":"2026-01-02T09:29:35","slug":"an-bukaci-kafafen-watsa-labarai-su-ri%c6%99a-kiyaye-%c6%99aidojin-aikin-jarida-yayin-kaddamar-da-emirate-fm-98-5-ilorin","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/an-bukaci-kafafen-watsa-labarai-su-ri%c6%99a-kiyaye-%c6%99aidojin-aikin-jarida-yayin-kaddamar-da-emirate-fm-98-5-ilorin\/","title":{"rendered":"An Bukaci Kafafen Watsa Labarai Su Ri\u0199a Kiyaye \u0198a\u2019idojin Aikin Jarida"},"content":{"rendered":"<p>An yi kira ga \u0199wararrun ma\u2019aikatan kafafen watsa labarai da su ri\u0199a kiyaye \u0199a\u2019idojin aikin jarida tare da tabbatar da sahihanci da daidaito wajen ruwaito abubuwan da ke faruwa.<\/p>\n<p>Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ne ya yi wannan kira a cikin sakonsa yayin bikin kaddamar da gidan rediyon <strong>Emirate FM 98.5 Ilorin<\/strong> da aka gudanar a Ilorin.<\/p>\n<p>Gwamnan, wanda Kwamishiniyar Sadarwa ta jihar, Hajiya Bolanle Olukoju, ta wakilta, ya bayyana kafa gidan rediyon a matsayin abin a yaba da kuma alheri ga ci gaban jihar.<\/p>\n<p>A cewarsa, gwamnatin jihar za ta ci gaba da samar da yanayi mai kyau da zai bai wa harkokin kasuwanci masu zaman kansu damar bun\u0199asa da ha\u0253aka.<\/p>\n<p>Gwamna AbdulRazaq ya shawarci \u2019yan jarida da su guji duk wani aiki da ka iya kawo cikas ko tauye tsaro a jihar da ma \u0199asar nan baki \u0257aya.<\/p>\n<p>Da yake nasa jawabin, Babban Mai Kula da \u0198ungiyar <strong>Muslim Media Watch Group of Nigeria<\/strong>, Alhaji Ibrahim Abdullahi, ya bayyana taron a matsayin wani muhimmin mataki da ya dace a yi koyi da shi.<\/p>\n<p>Ya ce kafa gidan rediyon ya \u0199ara yawan hanyoyin isar da sahihan bayanai a jihar Kwara.<\/p>\n<p>Alhaji Abdullahi ya kuma ja hankalin ma\u2019aikatan gidan rediyon da su guji watsa labaran \u0199arya, tare da nisantar duk wani abu da zai iya \u0253ata sunan jihar da \u0199asar nan.<\/p>\n<p>Ya \u0199ara da cewa ya dace masu gidan rediyon su yi amfani da kafar wajen kare muradun bil\u2019adama da inganta walwalar al\u2019umma.<\/p>\n<p>A nasa \u0253angaren, wanda ya kafa <strong>Emirate FM 98.5 Ilorin<\/strong>, Malam Abdulazeez Arowona, ya ce sha\u2019awarsa da \u0199aunarsa ga aikin jarida ne suka ba shi \u0199warin gwiwar kafa wannan gidan rediyo.<\/p>\n<p>Ya tabbatar da aniyarsa ta amfani da kafar wajen yi wa al\u2019umma hidima, tare da bayar da gudummawa wajen bun\u0199asa ci gaba da raya jihar Kwara.<\/p>\n<p><strong>Ali Muhammad Rabiu<\/strong><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>An yi kira ga \u0199wararrun ma\u2019aikatan kafafen watsa labarai da su ri\u0199a kiyaye \u0199a\u2019idojin aikin jarida tare da tabbatar da sahihanci da daidaito wajen ruwaito abubuwan da ke faruwa. Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ne ya yi wannan kira a cikin sakonsa yayin bikin kaddamar da gidan rediyon Emirate FM 98.5 Ilorin da aka gudanar [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":17,"featured_media":8024,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[1,11],"tags":[1890],"class_list":["post-8023","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","category-labaran-gida","tag-radio"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/01\/262d484a-40a1-4bcc-8b97-c5663e4cd3b9.jpeg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/8023","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/17"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=8023"}],"version-history":[{"count":2,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/8023\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":8026,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/8023\/revisions\/8026"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/8024"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=8023"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=8023"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=8023"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}