{"id":7924,"date":"2025-12-19T14:02:41","date_gmt":"2025-12-19T14:02:41","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=7924"},"modified":"2025-12-19T14:02:41","modified_gmt":"2025-12-19T14:02:41","slug":"hukumar-alhazai-ta-jigawa-ta-kara-kaimi-wajen-ilmantar-da-fulani-maniyyata-gabanin-aikin-hajji","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/hukumar-alhazai-ta-jigawa-ta-kara-kaimi-wajen-ilmantar-da-fulani-maniyyata-gabanin-aikin-hajji\/","title":{"rendered":"Hukumar Alhazai ta Jigawa ta Kara Kaimi Wajen Ilmantar da Fulani Maniyyata Gabanin Aikin Hajji"},"content":{"rendered":"<p><strong><em>Daga Usman Muhammad Zaria<\/em><\/strong><\/p>\n<p>Gwamnatin Jihar Jigawa ta kara jaddada kudirinta na ci gaba da ilimantarwa tare da wayar da kan Fulani maniyyata kan yadda ake gudanar da aikin hajji a kasa mai tsarki.<\/p>\n<p>Shugaban\u00a0 Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar, Alhaji Ahmed Umar Labbo ya bayyana haka a lokacin da Shugabannin Kungiyar Fulani suka ziyarce shi a ofishinsa dake Dutse babban birnin jihar.<\/p>\n<p>Alhaji Ahmed Umar Labbo, yana mai cewar ilimantarwa tare da wayar da kan maniyyatan jihar musamman Fulani ya zamo wajibi, domin hukumar tana da malaman bita da za su taimaka masu wajen sauke farali tun daga nan gida Najeriya a da kuma kasar Saudi Arabia.<\/p>\n<p>Ya kuma bada tabbacin yin aiki tare da kungiyar domin kwalliya ta biya kudin sabulu.<\/p>\n<p>Labbo, yayi nuni da cewar, ililimi gudanar da aikin Hajji na da matukar muhimmacin gaske musamman ga mamaniyya Fulani, wanda hakan ya sa hukumar ke gudanar da bitar aikin hajji a aikace.<\/p>\n<p>Ahmed Labbo yace gabatar da bita da yaren fillacin zai taimaka masu matuka su fahimci yadda za su gudanar da ibadar aikin hajji ingattacciya.<\/p>\n<p>Tun farko a jawabin shi, Shugaban kungiyar Malam Mustapha Sa&#8217;idu Zakari yace manufar kungiyar itace ilimantar da fulani maniyata aikin hajji da yaren fulatanci domin su samu aikin hajji karbabbe.<\/p>\n<p>Yace kungiyar tana da wakilai a dukkanin kananan hukumomin jihar 27 domin shiga rugagen fulani don koyar da su ilimin addini ta yadda zasu gudanar da aikin hajji ga wadanda Allah ya baiwa iko.<\/p>\n<p>Malam Mustapha Zakari, ya kuma godewa hukumar jin dadin Alhazan bisa jagorancin Alhaji Ahmed Umar Labbo kan manufar sa wajen ilimantarwa tare da wayar da kan Alhazan jihar.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnatin Jihar Jigawa ta kara jaddada kudirinta na ci gaba da ilimantarwa tare da wayar da kan Fulani maniyyata kan yadda ake gudanar da aikin hajji a kasa mai tsarki. Shugaban\u00a0 Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar, Alhaji Ahmed Umar Labbo ya bayyana haka a lokacin da Shugabannin Kungiyar Fulani suka [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":15,"featured_media":7925,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[1,11],"tags":[1121,1254,59],"class_list":["post-7924","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","category-labaran-gida","tag-aikin-hajji","tag-fulani","tag-jigawa"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2025\/12\/IMG-20251219-WA0008.jpg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/7924","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/15"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=7924"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/7924\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":7926,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/7924\/revisions\/7926"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/7925"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=7924"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=7924"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=7924"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}