{"id":7446,"date":"2025-11-18T15:50:12","date_gmt":"2025-11-18T15:50:12","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=7446"},"modified":"2025-11-18T15:51:28","modified_gmt":"2025-11-18T15:51:28","slug":"coret-ecowas-sun-hada-matasa-da-wasu-abokan-hulda-don-inganta-kiwo-da-madara","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/coret-ecowas-sun-hada-matasa-da-wasu-abokan-hulda-don-inganta-kiwo-da-madara\/","title":{"rendered":"CORET, ECOWAS Sun Hada Matasa Da Wasu Abokan Hulda Don Inganta Kiwo Da Madara"},"content":{"rendered":"<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Kungiyar Ha\u0257in Kan Masu Kiwo na Gargajiya ta Afirka (CORET) tare da ha\u0257in gwiwar ECOWAS sun hada matasan da aka horar da su da manyan abokan holda don bunkasa kiyo da bunkasa yawan madara a jihohin Kaduna da Jigawa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A yayin zaman karawa juna sani a Kaduna, Koodinetan Aikin na CORET Dr. Umar Ardo Abdul, ya ce an shirya wannan zama ne domin ha\u0257a matasan da aka horar da su da masu ruwa da tsaki a harkan kiyo da bunkasa yawan madara na gwamnati da masu zaman kansu, domin a horas da su hanyoyin samun aikin yi da kuma bunkasa yawan madara.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Wannan shiri na daga cikin Aikin ECOWAS na karfafa samar da ayyukan yi ga matasa da kuma bunkasa darajar madara, wanda yake \u0257aukar tsawon shekaru uku, kuma an kaddamar da shi ne domin koya wa matasa \u0199warewar aiki tare da samar musu damar samun ku\u0257in shiga a cikin fannin kiwo.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Koodinetan Aikin, Dr. Umar Ardo Abdul, ya bayyana cewa an yi wa matasa 1,350 rajista a Kaduna da Jigawa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A cewarsa, matasa 26 daga jihohin Kaduna da Jigawa yanzu an ha\u0257a su da masana wa\u0257anda za su tallafa musu a ayyukan yin allurar rigakafi da taimakon lafiyar dabbobi da aikin ya\u0257a ilimi, da kuma samar da kayan kiwo.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya yi bayani cewa zaman ya ha\u0257a kwararrun likitocin dabbobi, ma\u2019aikatan ya\u0257a ilimin kiwo, masu yin dasa ramin maniyyi da masu sarrafa abincin dabbobi da sauran masu ruwa da tsaki a kiwo domin gina \u0199a\u0199\u0199arfan cibiyar ayyuka.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Dr. Umar Ardo ya ce manufar ita ce a tabbatar matasan sun yi amfani da \u0199warewar da suka samu wajen ba da muhimman ayyukan kiwo, samun ku\u0257in shiga, da kuma tallafawa makiyaya da manoma a yankunansu.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Yace ma\u2019aikatar aikin gona ta Jihar Kaduna da Cibiyar Binciken Samar da Dabbobi ta \u0198asa (NAPRI) a matsayin muhimman abokan aikin gwamnati, yana mai cewa NAPRI cibiyar bincike ce da a ke dogaro da ita wajen binciken kiwo, samar da rigakafin dabbobi da kuma kayayyakin kiwo.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Koodinetan ya ce gwamnati na da muhimmiyar rawa ta tsare-tsare a fannin kiwon lafiya na dabbobi, rigakafi da kuma samar da kaji, yayin da kamfanonin masu zaman kansu ke taka rawa wajen samar da magungunan dabbobi da kayan kiwo, wa\u0257anda suka zama ginshi\u0199ai ga masu cin gajiyar shirin.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Dr. Umar Ardo ya jaddada cewa CORET, a matsayinta na \u0199ungiyar ha\u0257in kan masu kiwo ta nahiyar Afirka, ta kuduri aniyar cike gibin da ke tsakanin hukumomin gwamnati, cibiyoyin bincike, kamfanoni masu zaman kansu da matasan da aka horar domin inganta harkar kiwo da bunkasa madara.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A nasa jawabin, wakilin Hukumar Ilimin Makiyaya ta \u0198asa, Abubakar Lawal Boro, ya ce tsarin PPP (Ha\u0257in Gwiwar Gwamnati da Masu Zaman Kansu) shi ne ginshi\u0199in cigaban kiwo mai \u0257orewa, domin gwamnati na samar da tsarin aiki da jagoranci, yayin da kamfanoni ke samar da muhimman kayayyaki.<\/p>\n<p><img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" class=\"alignnone size-medium wp-image-7447\" src=\"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2025\/11\/IMG-20251118-WA0115-300x225.jpg\" alt=\"\" width=\"300\" height=\"225\" srcset=\"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2025\/11\/IMG-20251118-WA0115-300x225.jpg 300w, https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2025\/11\/IMG-20251118-WA0115-1024x768.jpg 1024w, https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2025\/11\/IMG-20251118-WA0115-768x576.jpg 768w, https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2025\/11\/IMG-20251118-WA0115.jpg 1280w\" sizes=\"auto, (max-width: 300px) 100vw, 300px\" \/><\/p>\n<p>Ya yi kira ga iyalan makiyaya su bai wa ilimi muhimmanci ta hanyar mayar da \u2018ya\u2019yansu makaranta, yana nuna damuwa kan yawaitar yaran da ba sa zuwa makaranta da tasirin rashin tsaro ga yunkurin wayar da kai.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u018aaya daga cikin mahalarta, Anas Ibrahim, ya bayyana wannan horo a matsayin mai matu\u0199ar amfani kuma ya zo a kan lokaci.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya ce zaman ya kasance cikin tsari kuma yana \u0257aya daga cikin mafi inganci da suka halarta, inda ya fa\u0257a\u0257a musu fahimtar lafiyar dabbobi, kula da abincin kiwo, da hul\u0257a da masu samar da ayyukan kiwo.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Wani mahalarta kuma, Rabiu Adamu daga Ladugga, ya yaba wa CORET da abokan aikinta bisa samar da dandalin da ya bai wa masu kiwo damar samun damar magungunan dabbobi masu inganci, abincin kiwo, da iri na kiwo da za su inganta kiwon madara.<\/p>\n<p>COV: Adamu Yusuf<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>&nbsp; Kungiyar Ha\u0257in Kan Masu Kiwo na Gargajiya ta Afirka (CORET) tare da ha\u0257in gwiwar ECOWAS sun hada matasan da aka horar da su da manyan abokan holda don bunkasa kiyo da bunkasa yawan madara a jihohin Kaduna da Jigawa. &nbsp; A yayin zaman karawa juna sani a Kaduna, Koodinetan Aikin na CORET Dr. Umar [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":21,"featured_media":7448,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[1,11,10],"tags":[1780,1778,1026,49,1777,1781,1779,1782,1047,1241,341],"class_list":["post-7446","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","category-labaran-gida","category-noma","tag-abokan","tag-abokan-hulda","tag-coret","tag-ecowas","tag-ecowas-sun-hada-matasa","tag-hulda","tag-inganta","tag-inganta-kiwo","tag-kiwo","tag-madara","tag-matasa"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2025\/11\/IMG-20251118-WA0114.jpg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/7446","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/21"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=7446"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/7446\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":7449,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/7446\/revisions\/7449"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/7448"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=7446"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=7446"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=7446"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}