{"id":7124,"date":"2025-10-27T09:34:39","date_gmt":"2025-10-27T09:34:39","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=7124"},"modified":"2025-10-27T09:52:23","modified_gmt":"2025-10-27T09:52:23","slug":"karamar-hukumar-gwarzo-ta-karfafa-ya%c6%99i-da-miyagun-kwayoyi-da-shan-magani-ba-bisa-kaida-ba","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/karamar-hukumar-gwarzo-ta-karfafa-ya%c6%99i-da-miyagun-kwayoyi-da-shan-magani-ba-bisa-kaida-ba\/","title":{"rendered":"Karamar Hukumar Gwarzo Ta Karfafa Ya\u0199i Da  Miyagun Kwayoyi Da Shan Magani Ba Bisa Ka&#8217;ida Ba"},"content":{"rendered":"<p>Shugaban karamar hukumar Gwarzo, Dr. Mani Tsoho, ya yi garga\u0257i ga mazauna yankin kan mummunan \u0257abi\u2019ar shan magani ba tare da shawarar likita ba, yana mai bayyana hakan a matsayin babban ha\u0257ari ga lafiya da ka iya janyo matsalolin da ke barazana ga rai.<\/p>\n<p>Dr. Tsoho ya yi wannan garga\u0257i ne yayin da yake ziyarar duba asibitin Gwarzo General Hospital, inda ya gana da marasa lafiya, ya duba yadda ake gudanar da ayyuka, tare da yabawa ma\u2019aikatan lafiya bisa jajircewarsu wajen kula da jama\u2019a.<\/p>\n<p>Ya nuna damuwa cewa, yawancin matsalolin lafiya da ake fuskanta a cikin al\u2019umma na faruwa ne sakamakon amfani ko wuce gona da iri wajen shan magunguna ba tare da shawarwarin \u0199wararru ba.<\/p>\n<p>Ya shawarci jama\u2019a da su nemi shawarar likitoci da masu magunguna kafin su sha kowanne irin magani.<\/p>\n<p>Shugaban karamar hukumar ya yi kira ga mazauna yankin da su rika ziyarar asibiti mafi kusa da zarar sun ji wata alamar rashin lafiya don samun kulawa cikin lokaci.<\/p>\n<p>Ya tabbatar da cewa akwai likitoci da nas-nas \u0199wararru a cibiyoyin lafiya na yankin da za su samar da ingantacciya kulawa.<\/p>\n<p>Yayin da yake jaddada kudirin gwamnatinsa na inganta harkokin lafiya a dukkan yankuna, Dr. Tsoho ya ce hukumar tana aiki don samar da isassun magunguna, kayan aiki na zamani da kuma horaswa ga ma\u2019aikatan lafiya.<\/p>\n<p>Baya ga batun lafiya, shugaban ya kuma yi kira ga jama\u2019a da su kasance masu lura da tsaro, tare da yin gaggawar kai rahoton duk wani motsi ko mutum da ba su yarda da shi ba ga jami\u2019an tsaro domin daukar mataki cikin lokaci.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p><strong><em>Daga Khadijah Aliyu<\/em><\/strong><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Shugaban karamar hukumar Gwarzo, Dr. Mani Tsoho, ya yi garga\u0257i ga mazauna yankin kan mummunan \u0257abi\u2019ar shan magani ba tare da shawarar likita ba, yana mai bayyana hakan a matsayin babban ha\u0257ari ga lafiya da ka iya janyo matsalolin da ke barazana ga rai. Dr. Tsoho ya yi wannan garga\u0257i ne yayin da yake ziyarar [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":15,"featured_media":7125,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[1,11,4],"tags":[39,1206],"class_list":["post-7124","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","category-labaran-gida","category-lafiya","tag-kano","tag-miyagun-kwayoyi"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2025\/10\/kwaya.png","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/7124","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/15"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=7124"}],"version-history":[{"count":3,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/7124\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":7128,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/7124\/revisions\/7128"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/7125"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=7124"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=7124"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=7124"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}