{"id":6947,"date":"2025-10-17T08:17:53","date_gmt":"2025-10-17T08:17:53","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=6947"},"modified":"2025-10-17T08:17:53","modified_gmt":"2025-10-17T08:17:53","slug":"taron-malamai-ya-nemi-ha%c9%97in-kai-domin-magance-rashin-tsaro-talauci-da-rarrabuwa-a-arewa","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/taron-malamai-ya-nemi-ha%c9%97in-kai-domin-magance-rashin-tsaro-talauci-da-rarrabuwa-a-arewa\/","title":{"rendered":"Taron Malamai Ya Nemi Ha\u0257in Kai Domin Magance Rashin Tsaro, Talauci Da Rarrabuwa A Arewa"},"content":{"rendered":"<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Manyan malamai, shugabanni na addini, gargajiya da siyasa daga sassan Arewacin Najeriya sun hallara a Kaduna domin Taron Musamman na Malaman Arewa (Special Northern Ulamah Summit), wanda ya mayar da hankali kan nemo mafita ta dindindin ga matsalolin tsaro da \u0199alubalen tattalin arziki da ke addabar yankin.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Taron ya tattauna kan \u0199arfafa ha\u0257in kai tsakanin malamai, amfani da kafafen sada zumunta ta hanyar da ta dace, da kuma \u0199arfafa hul\u0257a tsakanin shugabannin addini, gargajiya da na siyasa domin dawo da zaman lafiya da daidaito a al\u2019umma.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Da yake jawabi, Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa\u2019ad Abubakar na Uku, wanda Sarkin Zazzau, Ambasada Ahmad Nuhu Bamalli ya wakilta, ya kira malamai da shugabanni su ha\u0257a kai wajen yaki da rashin tsaro, talauci da rarrabuwa. Ya garga\u0257i malamai da al\u2019umma da su guji amfani da kafafen sada zumunta wajen yada \u0199arya da haifar da fitina.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Sarkin Musulmi ya jaddada cewa zaman lafiya da kwanciyar hankali za su tabbata ne kawai idan aka samu ha\u0257in kai na gaskiya tsakanin sassa daban-daban na al\u2019umma bisa koyarwar addinin Musulunci.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A jawabinsu na ha\u0257in gwiwa, Sheikh Abdullahi Bala Lau da Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi sun bayyana cewa son kai, rarrabuwa, da matsin tattalin arziki na daga cikin manyan abubuwan da ke kawo rashin tsaro a Arewa. Sun ce lokaci ya yi da shugabannin addini, gargajiya da siyasa za su bu\u0257e tattaunawa mai fa\u2019ida tare da yin aiki tare domin kawo \u0199arshen rikice-rikice da koma bayan tattalin arziki.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Haka kuma, Sanata Abdulaziz Yari Abubakar na Jihar Zamfara, Sanata Shehu Buba na Jihar Bauchi, da Honourable Alhassan Ado Doguwa na Jihar Kano, sun yaba da wannan taro suna mai cewa lokaci yayi da za a \u0257auki mataki na ha\u0257in kai domin ceto yankin Arewa daga \u0199alubale.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Sanata Yari ya ce rashin tsaro na ci gaba da \u0199aruwa ne saboda rashin daidaito da \u0199arancin damar tattalin arziki, yayin da Sanata Buba ya jaddada muhimmancin \u0199arfafa matasa da aiwatar da gyare-gyaren zamantakewa bisa ka\u2019idojin Musulunci.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Honourable Doguwa, wanda shi ne Shugaban \u0198ungiyar \u2018Yan Majalisar Wakilai na Arewa (Northern Caucus), ya tabbatar da goyon bayan majalisa ga sakamakon taron, tare da alkawarin ha\u0257a hannu da hukumomi da shugabanni domin tabbatar da zaman lafiya da ci gaba a yankin.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A \u0199arshen taron, mahalarta sun amince da kafa Cibiyar Jagorancin Addinin Musulunci ta \u0198asa (National Islamic Leadership Forum), domin ha\u0257a malamai, shugabanni da masu tsara manufofi a \u0199ar\u0199ashin dandalin ha\u0257in kai, zaman lafiya da ci gaba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>COV: Shettima Abdullahi<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>&nbsp; Manyan malamai, shugabanni na addini, gargajiya da siyasa daga sassan Arewacin Najeriya sun hallara a Kaduna domin Taron Musamman na Malaman Arewa (Special Northern Ulamah Summit), wanda ya mayar da hankali kan nemo mafita ta dindindin ga matsalolin tsaro da \u0199alubalen tattalin arziki da ke addabar yankin. &nbsp; Taron ya tattauna kan \u0199arfafa ha\u0257in [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":21,"featured_media":6948,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[1,11],"tags":[639,1677,1676,657,1680,1678,1679,1245],"class_list":["post-6947","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","category-labaran-gida","tag-arewa","tag-domin-magance","tag-hain-kai","tag-malamai","tag-rarrabuwa","tag-rashin-tsaro","tag-talauci","tag-taron"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2025\/10\/IMG-20251017-WA0003.jpg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/6947","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/21"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=6947"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/6947\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":6949,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/6947\/revisions\/6949"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/6948"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=6947"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=6947"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=6947"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}