{"id":6757,"date":"2025-10-03T08:46:53","date_gmt":"2025-10-03T08:46:53","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=6757"},"modified":"2025-10-03T08:46:53","modified_gmt":"2025-10-03T08:46:53","slug":"yansandan-jihar-filato-zasu-koya-darasi-ga-masu-daukar-hukunci-ba-tare-da-bincike-ba","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/yansandan-jihar-filato-zasu-koya-darasi-ga-masu-daukar-hukunci-ba-tare-da-bincike-ba\/","title":{"rendered":"&#8216;Yansandan Jihar Filato Zasu Koya Darasi Ga Masu Daukar Hukunci Ba Tare Da Bincike Ba"},"content":{"rendered":"<p>Rundunar \u2018yan sandan Najeriya reshen jihar Filato, ta sha alwashin ba da misali da masu yanke hukunci da kansu ba tare da barin doka ta yi aikin ta ba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Kwamishinan \u2018yan sandan jihar Filato, CP Emmanuel Adesina ne ya bayyana hakan a lokacin da yake zantawa da manema labarai a hedikwatar rundunar da ke Jos yayin da suka kama wasu manyan mutane tara (9) da ake zargi da hannu wajen garkuwa da mutane da wasu laifuka daban-daban.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ku tuna cewa a wasu lokutan a cikin watan Agustan wannan shekara ta 2025, an kashe jami\u2019an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) a karamar hukumar Bassa sakamakon aikata irin wannan danyen aiki.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>An bayyana cewa dan sandan ya tafi bakin aiki ne, inda ya zakulo wanda ake zargi da gudu sannan ya kama mai laifin, sai ya fara ihun barawo\u2026. barawo\u2026.sai ga jama\u2019a sun kashe jami\u2019in har lahira ba tare da basu damar bayyana kansa ba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Rundunar \u2018yan sandan jihar Filato, CP, wadda ya yi kakkausar suka ga irin wannan aikin, ya ce sun kama mutane da dama da ake zargi da aikata laifin.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya kuma bayyana dalilin da ya sa aka kama wadanda ake zargi da yin garkuwa da mutane da sauran miyagun laifuka a wurare daban-daban a fadin jihar.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya kuma bukaci \u2018yan jihar Filato da su kasance masu taka-tsan-tsan tare da baiwa jami\u2019an tsaro sahihin bayanai masu inganci da za su bankado masu mugun nufi da jihar Filato da Najeriya baki daya.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>DORCAS GWANI JOS.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Rundunar \u2018yan sandan Najeriya reshen jihar Filato, ta sha alwashin ba da misali da masu yanke hukunci da kansu ba tare da barin doka ta yi aikin ta ba. &nbsp; Kwamishinan \u2018yan sandan jihar Filato, CP Emmanuel Adesina ne ya bayyana hakan a lokacin da yake zantawa da manema labarai a hedikwatar rundunar da ke [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":17,"featured_media":6758,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[1,11],"tags":[1624],"class_list":["post-6757","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","category-labaran-gida","tag-platau"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2025\/10\/60b5d990-aedd-4c59-8347-f0e3125521dc.jpeg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/6757","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/17"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=6757"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/6757\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":6759,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/6757\/revisions\/6759"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/6758"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=6757"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=6757"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=6757"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}