{"id":6605,"date":"2025-09-20T13:46:21","date_gmt":"2025-09-20T13:46:21","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=6605"},"modified":"2025-09-21T04:23:11","modified_gmt":"2025-09-21T04:23:11","slug":"6605-2","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/6605-2\/","title":{"rendered":"Ba Rabo Da Gwani Ba Shekaru 35 A Radio Nijeriya Kaduna"},"content":{"rendered":"<p>Daga Ibrahim Idris Kaurar Namoda<br \/>\nA Ranar 20 ga Watan Satumban 1990 Habibu Tabari ya fara aiki da Radio Nigeria Kaduna, Shekaru 35 kenan da Suka gabata, inda ya fara aiki a matsayin karamin Ma&#8217;aikaci a Sashen Shiirye Shirye.<\/p>\n<p>Habibu Tabari ya gabatar da Shirye Shirye da suka hada da gabatar da Zabe da Filin &#8216;Yan Club,, da wasa Kwakwalwa da shirye shirye addinin musulunci kamar rabin sa&#8217;ar Makarantar Sheikh Abubakar Gummi.<\/p>\n<p>Shirye shirye Hajjin Bana da Tafsiran Alkur&#8217;ani Mai Girma da dai sauran shirye shirye. Sai dai shirin da Habibu Tabari yayi fice a Radio Nigeria Kaduna shi ne Jakar Magori da a shekarun baya.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya yi suna a matsayin Dan Autan Jakar Magori. Kasantuwarshi\u00a0 karami a shekaru cikin masu kawo rahotanni a shirin wanda daga bisani ya zamo Madugu kuma Jagoran shirin har lokacin da ya zamo mai kula da shirin Jakar Magori dama sauran shirye shirye.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Habibu Tabari ya halarci kwasa kwasai a Kwalejin horas da Ma&#8217;aikatan Radio Nigeria dake Ikeja a birnin Ikko dama kwasa kwassai da dama.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Habibu Tabari kwararren ma&#8217;aikacin Radio ne da ya koyar da na kasa dashi dama koyar da da yawan masu neman sanin makamar aiki dama masu yiwa kasa hidima.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Sanin aikin Radio da kwarewar Habibu Tabari ya sa a ranar 30 ga watan Ogostan wannan shekara ta 2025 Kungiyar Ma&#8217;aikatan Radio da Talabiji da Masu wasan kwaikwayo reshen Radio Nigeria Kaduna ta karrama Habibu Tabari a matsayin Gwarzon shekara wajen Shirye- Shirye baya ga wasu karramawar da ya samu a shekarun baya.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A wannan rana ta 20 ga watan Satumban 2025 Habibu Tabari ya cika shekaru 35 a matsayin ma&#8217;aikacin Radio Nigeria Kaduna ranar da aikin shi ya zo karshe.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Sashen Sirye Shirye dama Radio Nigeria Kaduna hada da masu sauraren Radio Nigeria Kaduna za su yi kewar Muryar Habibu Tabari, sai dai Ilmin da ya bari za a ci gaba da amfana dashi duk da akan ce Ba Rabo da Gwani ba Maida Kamarshi.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Daga Ibrahim Idris Kaurar Namoda A Ranar 20 ga Watan Satumban 1990 Habibu Tabari ya fara aiki da Radio Nigeria Kaduna, Shekaru 35 kenan da Suka gabata, inda ya fara aiki a matsayin karamin Ma&#8217;aikaci a Sashen Shiirye Shirye. Habibu Tabari ya gabatar da Shirye Shirye da suka hada da gabatar da Zabe da Filin [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":17,"featured_media":6606,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[3,5,1,11],"tags":[1584,1586,1585],"class_list":["post-6605","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-ilimi","category-kasuwanci","category-labarai","category-labaran-gida","tag-habib","tag-radio-nigeria","tag-tabari"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2025\/09\/IMG-20250920-WA0050.jpg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/6605","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/17"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=6605"}],"version-history":[{"count":5,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/6605\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":6617,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/6605\/revisions\/6617"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/6606"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=6605"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=6605"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=6605"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}