{"id":5951,"date":"2025-08-18T05:42:19","date_gmt":"2025-08-18T05:42:19","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=5951"},"modified":"2025-08-18T05:42:19","modified_gmt":"2025-08-18T05:42:19","slug":"kungiyar-rotary-ta-amince-da-gudunmawar-da-hukumar-namcon-ta-kasa-take-bayarwa-ga-dan-adam","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/kungiyar-rotary-ta-amince-da-gudunmawar-da-hukumar-namcon-ta-kasa-take-bayarwa-ga-dan-adam\/","title":{"rendered":"Kungiyar Rotary Ta Amince Da Gudunmawar Da Hukumar NAMCON Ta Kasa Take Bayarwa Ga Dan Adam."},"content":{"rendered":"<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Shugaban kungiyar Rotary Club na Kaduna Metropolitian, Rotarian Luqman Babatunde ya yi kira ga daidaikun jama\u2019a da kungiyoyi su ci gaba da tallafa wa gwamnati a kowane mataki da ayyukan agaji da za su kawo karshen wahalhalun da al\u2019umma ke ciki.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Shugaban ya yi wannan kiran ne a lokacin da yake karrama shugaban kungiyar manoman injinan noma ta kasa NAMCON, Alhaji Aliyu Waziri bisa irin gudunmawar da yake bayarwa ga bil\u2019adama.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A cewar shugaban wanda har ila yau shi ne shugaban kungiyar Rotary Action for Peace, reshen jihar Kaduna, ya bayyana cewa, gudunmuwar da Alhaji Waziri ya bayar wajen taimakawa marasa galihu a cikin al\u2019umma ba a bar su a baya ba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya ce kungiyar da ke karkashin sa za ta ci gaba da zakulo tare da gane daidaikun mutane da mutanen da suka dace da irin wadannan abubuwan.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Rotarian Babatunde ya yi nuni da cewa kungiyar Rotary Club ta Kaduna Metropolitian ta tsara shirye-shiryen da za su yi tasiri kai tsaye ga al\u2019ummar jihar Kaduna bisa tsarin Rotary club international.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya ce wasu daga cikin ayyukan da za a gudanar sun hada da raba tebura da kayan aiki da kayan rubutu ga yara marasa galihu da ke wasu makarantu a Kaduna da dai sauransu sannan ya bukaci jama\u2019a da su tallafa musu.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Da yake tsokaci, Shugaban NAMCON na kasa, Alhaji Aliyu Waziri wanda shi ne Turakin Tudun Wada Kaduna, ya yaba da kokarin da kungiyar Rotary ke yi a ayyukan jin kai da taimakon al\u2019umma.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya ce, karramawar da kungiyar ta ba shi, zai kara masa kwarin gwiwa wajen kara himma a fannonin Noma, Abinci da samar da ayyukan yi a cikin al\u2019umma, musamman ma matasa, mata da yara.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>VOC. Naomi Anzaku<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>&nbsp; Shugaban kungiyar Rotary Club na Kaduna Metropolitian, Rotarian Luqman Babatunde ya yi kira ga daidaikun jama\u2019a da kungiyoyi su ci gaba da tallafa wa gwamnati a kowane mataki da ayyukan agaji da za su kawo karshen wahalhalun da al\u2019umma ke ciki. &nbsp; Shugaban ya yi wannan kiran ne a lokacin da yake karrama shugaban [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":21,"featured_media":5952,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[1,11],"tags":[1470,1473,1474,1471,299,985,228,1472,1377],"class_list":["post-5951","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","category-labaran-gida","tag-amince","tag-bayarwa","tag-dan-adam","tag-gudunmawar","tag-hukumar","tag-kasa","tag-kungiyar","tag-namcon","tag-rotary"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2025\/08\/IMG-20250818-WA0001.jpg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5951","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/21"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=5951"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5951\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":5953,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5951\/revisions\/5953"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/5952"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=5951"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=5951"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=5951"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}