{"id":5807,"date":"2025-08-13T09:53:53","date_gmt":"2025-08-13T09:53:53","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=5807"},"modified":"2025-08-13T09:53:53","modified_gmt":"2025-08-13T09:53:53","slug":"gwamna-bago-ya-yabawa-tinubu-kan-kama-shugaban-kungiyar-taaddanci-a-neja","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/gwamna-bago-ya-yabawa-tinubu-kan-kama-shugaban-kungiyar-taaddanci-a-neja\/","title":{"rendered":"Gwamna Bago Ya Yabawa Tinubu Kan Kama Shugaban Kungiyar Ta&#8217;addanci A Neja"},"content":{"rendered":"<p>Gwamna Mohammed Umar Bago na jihar Neja, ya yaba wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan kama Abubakar Abba, jagoran kungiyar Mahmuda, daya daga cikin manyan kungiyoyin ta&#8217;addanci da hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta yi a Najeriya.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>An ce an kama shi ne a Wawa da ke karamar hukumar Borgu ta Jihar Neja inda aka kai shi Abuja domin ci gaba da bincike.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Gwamna Umar Bago ya bayyana matakin a matsayin nuni da irin jajircewar da shugaba Bola Ahmed Tinubu ke yi na tabbatar da tsaro da walwalar \u2018yan Nijeriya.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Gwamnan wanda ya yi magana ta bakin babban sakataren yada labaran sa, Bologi Ibrahim, ya ce, \u201cEh gaskiya ne, zan iya tabbatar da cewa hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta kama shugaban kungiyar Mahmuda da ke daya daga cikin kungiyoyin ta\u2019addanci a yammacin Afirka, Abubakar Abba, wanda jami\u2019an tsaron farin kaya DSS suka kama shi da ransa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u201cWannan babbar nasara ce a gare mu a matsayinmu na jama\u2019a da kuma gwamnati, kuma Shugaba Tinubu ya cancanci a yaba masa kan wannan labari mai ban sha\u2019awa, yana mai jaddada cewa \u201cKamun Abba ya nuna cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya jajirce wajen kawo karshen rashin tsaro da kuma inganta rayuwar \u2018yan Nijeriya. In ji Gwamna Bago.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Gwamnan ya yi alkawarin cewa gwamnatin jihar Neja za ta ci gaba da hada kai da gwamnatin tarayya da hukumomin tsaro domin ganin an dakile ta&#8217;addanci a jihar Neja da Najeriya.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>ALIYU LAWAL.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Gwamna Mohammed Umar Bago na jihar Neja, ya yaba wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan kama Abubakar Abba, jagoran kungiyar Mahmuda, daya daga cikin manyan kungiyoyin ta&#8217;addanci da hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta yi a Najeriya. &nbsp; An ce an kama shi ne a Wawa da ke karamar hukumar Borgu ta Jihar [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":17,"featured_media":5808,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[1,11,2],"tags":[836],"class_list":["post-5807","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","category-labaran-gida","category-siyasa","tag-neja"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2025\/08\/images-2.jpeg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5807","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/17"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=5807"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5807\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":5809,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5807\/revisions\/5809"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/5808"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=5807"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=5807"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=5807"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}