{"id":5279,"date":"2025-07-24T19:15:20","date_gmt":"2025-07-24T19:15:20","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=5279"},"modified":"2025-07-24T19:15:20","modified_gmt":"2025-07-24T19:15:20","slug":"gwamnatin-jihar-kaduna-ta-karyata-rade-radin-sayarda-makarantar-yusuf-dan-tsoho","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/gwamnatin-jihar-kaduna-ta-karyata-rade-radin-sayarda-makarantar-yusuf-dan-tsoho\/","title":{"rendered":"Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Karyata Rade-radin Sayarda Makarantar Yusuf Dan-tsoho\u00a0"},"content":{"rendered":"<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Gwamnatin Jihar Kaduna ta karyata jita-jitar da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke cewa ana shirin sayar da makarantar firamare ta Yusuf Dantsoho da ke Unguwar Rimi GRA.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Kwamishinan Harkokin Kananan Hukumomi da Masarautu, Alhaji Maman Lagos, ne ya bayyana hakan a lokacin da ya kai ziyarar aiki makarantar.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Makarantar Yusuf Dantsoho, wacce aka kafa a shekarar 1920, tana tsakiyar Unguwar Rimi GRA, kuma ta samar da fitattun &#8216;yan Najeriya da dama da suka yi aiki a matakai daban-daban na gwamnati da kuma masu zaman kansu.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Alhaji Maman Lagos ya tabbatar da cewa Gwamnatin Jihar Kaduna ba ta da niyyar sayar da wata cibiyar gwamnati, kama daga makarantu zuwa asibitoci.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Yace maimakon haka, gwamnati na da kudurin inganta da fadada irin wadannan cibiyoyin domin su fi amfani wa al&#8217;umma.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Alhaji Maman Lagos ya kalubalanci duk wanda ke da ikirarin ya sayi makarantar da ya fito da takardun shaida.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya ce gwamnatin Malam Uba Sani ba za ta sayar da makarantu mallakin gwamnati ba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Haka kuma, ya bukaci iyaye da mazauna yankin da su kwantar da hankalinsu su kuma yi watsi da jita-jita marasa tushe.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A nasa jawabin, Shugaban Karamar Hukumar Kaduna ta Arewa, Muhammad Gambo, ya tabbatar da cewa makarantar Yusuf Dantsoho tana karkashin kulawar hukumar kananan hukumomi kamar yadda aka saba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Wani jigo a harkokin makarantar, Abubakar Kantoma, ya bayyana cewa wasu &#8216;yan gine-gine sun yi yunkurin fara aiki a cikin harabar makarantar, amma aka dakatar da su saboda rashin bayyananniyar hujja.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Radio Nigeria ta kuma tattauna da wasu daliban makarantar wadanda suka nuna damuwa kan jita-jitar da ake yadawa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Makarantar dai ta rufe ne a lokacin ziyarar saboda hutun karshen zangon karatu.<\/p>\n<p>COV: Adamu Yusuf<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>&nbsp; Gwamnatin Jihar Kaduna ta karyata jita-jitar da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke cewa ana shirin sayar da makarantar firamare ta Yusuf Dantsoho da ke Unguwar Rimi GRA. &nbsp; Kwamishinan Harkokin Kananan Hukumomi da Masarautu, Alhaji Maman Lagos, ne ya bayyana hakan a lokacin da ya kai ziyarar aiki makarantar. &nbsp; Makarantar [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":21,"featured_media":5280,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[3,1,11,2],"tags":[1371,231,232,33,1367,355,1368,1369,1370],"class_list":["post-5279","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-ilimi","category-labarai","category-labaran-gida","category-siyasa","tag-dan-tsoho","tag-gwamnatin","tag-jihar","tag-kaduna","tag-karyata","tag-makarantar","tag-rade-radin","tag-sayarda","tag-yusuf"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2025\/07\/IMG-20250724-WA0030.jpg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5279","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/21"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=5279"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5279\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":5281,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5279\/revisions\/5281"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/5280"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=5279"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=5279"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=5279"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}