{"id":5234,"date":"2025-07-22T09:29:37","date_gmt":"2025-07-22T09:29:37","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=5234"},"modified":"2025-07-22T09:29:37","modified_gmt":"2025-07-22T09:29:37","slug":"manoma-a-kaduna-sun-yabawa-irin-masara-na-tela-saboda-juriyarshi-ga-kwari","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/manoma-a-kaduna-sun-yabawa-irin-masara-na-tela-saboda-juriyarshi-ga-kwari\/","title":{"rendered":"Manoma A Kaduna Sun Yabawa Irin Masara Na TELA Saboda Juriyarshi Ga Kwari"},"content":{"rendered":"<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Manoma a Jihar Kaduna sun bayyana gamsuwarsu da yadda iri na TELA Hybrid Maize daga kamfanin EcoBasic Seeds ke samar da amfanin gona ba tare da amfani da maganin kwari ba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Sun bayyana hakan ne a Jaji, Jihar Kaduna, lokacin da \u2018yan jarida suka kai ziyara gonakin gwaji da kamfanin EcoBasic Seeds ya kafa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Wani daga cikin manoman, Mallam Sabitu Abdullahi, ya bayyana Irin Masara na TELA Hybrid a matsayin masara mai ban mamaki, yana cewa tana bada amfanin gona mai yawa da kuma girbi cikin kwanaki 70 kacal.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u201cIdan duka manoman Najeriya suka rungumi wannan iri, zai taimaka wajen tabbatar da wadatar abinci a kasa,\u201d inji shi.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya ce ya shafe shekaru uku yana amfani da irin Masara TELA a gonakin gwaji, kuma ba su yi nadama ba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u201cIna noma don cin abinci ne da siyarwa. Mun yi tuwo da ita kuma lafiyayya ce,\u201d ya kara da cewa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Sabitu ya bayyana cewa ya dasa irin SAMMAZ 75 T a gonarsa, wanda kuma za a iya sake dasa shi. Ya shawarci sauran manoma su rungumi irin Masara na TELA, tare da bukatar su sayi iri tun kafin damina mai zuwa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya koka da cewa kafin zuwan irin Masara na TELA, manoma a Najeriya na fama da asarar amfanin gona saboda fari, kwari irinsu stemborer da sauran su, amma yanzu sun fara cin gajiyar karin amfanin da ya kai kashi 30 cikin 100.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Haka zalika, matarsa, Aminat Sabitu, wata manomiya, ta ce ta shiga harkar noma tare da mijinta bayan ganin irin yawan amfanin da irin Masara na TELA Maize ke bayarwa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u201cTun da muka fara amfani da irin Masara na TELA, muna samun buhuna 22 daga filin da muke samun buhuna 10,\u201d inji ta, tana mai cewa irin na da juriya ga fari kuma yana kar\u0253ar taki sosai.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ta bukaci kungiyoyin mata su fito su fara shuka irin Masara na TELA, tana tabbatar musu ba za su yi nadama ba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Isma\u2019il Shaibu, matashi mai shekara 27 da haihuwa, ya bayyana cewa irin Masara na TELA Maize ita ce masarar da ta fi dacewa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u201cDa can ina samun buhuna 7, amma yanzu ina samun 13 daga fili \u0257aya. Ba sai mun feshi da maganin kwari ba, saboda wannan iri yana da juriya,\u201d inji shi.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya kara da cewa kafin su gwada TELA suna da ra&#8217;ayi mara kyau a kanta, amma tun da suka fara amfani da ita, suka cigaba da nomanta.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A wani bangare, Saleh Ahmadu da aka hangosu yana shara a gonarsa, ya ce ya shafe fiye da shekaru 20 yana noma amma bai taba ganin irin TELA Maize ba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u201cKwari ba su cika cin ganyenta ba, kuma tana bada yawan amfanin gona. Idan wani iri zai baka buhuna 5, wannan zai baka sau biyu daga fili \u0257aya,\u201d ya bayyana.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Cov: Adamu Yusuf<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>&nbsp; Manoma a Jihar Kaduna sun bayyana gamsuwarsu da yadda iri na TELA Hybrid Maize daga kamfanin EcoBasic Seeds ke samar da amfanin gona ba tare da amfani da maganin kwari ba. &nbsp; Sun bayyana hakan ne a Jaji, Jihar Kaduna, lokacin da \u2018yan jarida suka kai ziyara gonakin gwaji da kamfanin EcoBasic Seeds ya [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":21,"featured_media":5235,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[1,11,10],"tags":[1359,1362,33,1363,381,1360,1361],"class_list":["post-5234","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","category-labaran-gida","category-noma","tag-irin","tag-juriyarshi","tag-kaduna","tag-kwari","tag-manoma","tag-masara","tag-tela"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2025\/07\/IMG-20250722-WA0015.jpg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5234","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/21"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=5234"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5234\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":5236,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5234\/revisions\/5236"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/5235"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=5234"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=5234"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=5234"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}