{"id":4065,"date":"2025-04-19T08:28:26","date_gmt":"2025-04-19T08:28:26","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=4065"},"modified":"2025-04-19T08:28:26","modified_gmt":"2025-04-19T08:28:26","slug":"yan-sandan-sun-ceto-wasu-mutane-da-aka-yi-garkuwa-da-su-a-zamfara","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/yan-sandan-sun-ceto-wasu-mutane-da-aka-yi-garkuwa-da-su-a-zamfara\/","title":{"rendered":"&#8216;Yan Sandan Sun Ceto Wasu Mutane Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Zamfara"},"content":{"rendered":"<p>Rundunar \u2018yan sandan jihar Zamfara ta yi nasarar kubutar da wasu mutane shida da aka yi garkuwa da su, a wani samame da ta gudanar cikin gaggawa tare da tabbatar da ganin an dawo da zaman lafiya da tsaro a fadin jihar.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A wata sanarwa da jami\u2019in hulda da jama\u2019a na rundunar \u2018yan sandan, DSP Yazid Abubakar ya fitar, ya ce a ranar 16 ga Afrilu, 2025, da misalin karfe 1:45 na rana, tawagar hadin guiwa da ta kunshi jami\u2019an \u2018yan sanda da kuma jami\u2019an kare hakkin jama\u2019a (CPG) suna sintiri a kan babbar hanyar Anka-Gummi, inda suka gano wata mota samfurin Peugeot 206 da suka yi garkuwa da su a gefen hanya.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A cewar sanarwar, ba tare da bata lokaci ba, tawagar jami\u2019an tsaro ta fara gudanar da wani bincike na hadin gwiwa, wanda ya kai ga ceto mutane shida da aka yi garkuwa da su, yayin da mutanen da aka ceto suka koma ga iyalansu.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ta ce kwamishinan \u2018yan sandan jihar Zamfara, CP Ibrahim Balarabe Maikaba, ya yabawa \u2018yan sandan bisa gaggauwa da daukar matakin da suka dauka.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya nanata kwazon rundunar tare da sauran jami\u2019an tsaro na ganin an ceto duk wadanda aka sace tare da tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyi a fadin jihar.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>CP Maikaba ya kuma yi kira ga al\u2019ummar yankin da su sanya ido tare da gaggauta kai rahoton duk wani abin da ba su gane ba ga jami\u2019an tsaro mafi kusa da su domin kawo dauki cikin gaggawa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Sanarwar ta kuma jaddada cewa, rundunar \u2018yan sandan jihar Zamfara ta ci gaba da jajircewa wajen ganin ta wargaza maboyar barayi da kuma dawo da zaman lafiya mai dorewa a jihar.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>REL\/AMINU DALHATU.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Rundunar \u2018yan sandan jihar Zamfara ta yi nasarar kubutar da wasu mutane shida da aka yi garkuwa da su, a wani samame da ta gudanar cikin gaggawa tare da tabbatar da ganin an dawo da zaman lafiya da tsaro a fadin jihar. &nbsp; A wata sanarwa da jami\u2019in hulda da jama\u2019a na rundunar \u2018yan sandan, [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":17,"featured_media":4066,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[5,1,11,2,9,8],"tags":[1142,23,115],"class_list":["post-4065","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-kasuwanci","category-labarai","category-labaran-gida","category-siyasa","category-tattalin-arziki","category-tsaro","tag-anka","tag-tsaro","tag-zamfara"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2025\/04\/908b4e72-f8bc-4f22-a556-08387017ff54.jpeg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/4065","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/17"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=4065"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/4065\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":4067,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/4065\/revisions\/4067"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/4066"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=4065"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=4065"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=4065"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}