{"id":3465,"date":"2025-03-14T10:28:17","date_gmt":"2025-03-14T10:28:17","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=3465"},"modified":"2025-03-14T10:28:17","modified_gmt":"2025-03-14T10:28:17","slug":"an-kwashe-shekaru-ana-kashe-kudaden-yaran-da-ba-a-ma-haife-su-ba-a-nijeriya","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/an-kwashe-shekaru-ana-kashe-kudaden-yaran-da-ba-a-ma-haife-su-ba-a-nijeriya\/","title":{"rendered":"&#8216;An Kwashe Shekaru Ana Kashe Kudaden Yaran da ba a ma Haife su ba a Nijeriya&#8217;"},"content":{"rendered":"<p>Shugaban Kasa, Bola Tinubu ya ce sauye-sauyen tattalin arziki da gwamnatinsa ke yi, tana yi ne da nufin gyara makomar yara masu tasowa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Yayin da yake jawabi ga kungiyar \u2018Yan majalisa ta uku &#8211; wadda ya kasance cikin a Jamhuriya ta uku &#8211; da suka kai masa ziyara a fadarsa, Shugaba Tinubu ya ce a baya kasar na kashe kudaden yaran kasar da ba a kai ga haihuwarsa ba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&#8220;Shekara 50 da suka gabata, Najeriya na kashe kudaden yaran da ba a kai ga haihuwarsu ba, tare da mayar da hankali kan man fetur wajen samun kudin shiga. Ba a yi wani tsari na tallafa wa yaran da za a haifa a gaba ba,&#8221; kamar yadda ya ce.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Shugaban ya kuma bayyana tarin matsalolin da ya fuskanta a farkon mulkinsa, musamman fannin tattalin arzikin da rayuwar jama&#8217;a.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&#8220;Mun fuskanci tarin kalubale a lokacin da na karbi mulki. Inda ba mu dauki matakai ba da yanzu kasar ta talauce, kuma ai hakkinmu ne mu kare tattalin arzikinmu daga rugujewa&#8221;, in ji Shugaba Tinubu.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>To amma shugaban ya ce a yanzu kwalliya ta fara biyan kudin sabulu dangane da sauye-sauyen da gwamatinsa ta fara \u0253ullo da su.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&#8220;Amma a yau bayan shimfida mai kyau da muka yi, mun smau nasarar magance matsalolin da suka tunkaro kasarmu, a yanzu canjin kudi ya daidaita, farashin abinci na ci gaba da sauka, musamman a lokacin Ramadan, da yardar Allah wahalar ta zo karshe&#8221;, a cewar shugaban kasa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Bello Wakili\/Abuja<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Shugaban Kasa, Bola Tinubu ya ce sauye-sauyen tattalin arziki da gwamnatinsa ke yi, tana yi ne da nufin gyara makomar yara masu tasowa. &nbsp; Yayin da yake jawabi ga kungiyar \u2018Yan majalisa ta uku &#8211; wadda ya kasance cikin a Jamhuriya ta uku &#8211; da suka kai masa ziyara a fadarsa, Shugaba Tinubu ya ce [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":17,"featured_media":3466,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[7,1,11,6,2,9,8],"tags":[425,89],"class_list":["post-3465","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-fasaha","category-labarai","category-labaran-gida","category-nishadi","category-siyasa","category-tattalin-arziki","category-tsaro","tag-abuja","tag-tinubu"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2025\/03\/9854553d-66bf-42df-918e-d552d72eb721.jpg.webp","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/3465","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/17"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=3465"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/3465\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":3467,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/3465\/revisions\/3467"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/3466"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=3465"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=3465"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=3465"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}