{"id":3164,"date":"2025-02-28T08:18:19","date_gmt":"2025-02-28T08:18:19","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=3164"},"modified":"2025-02-28T08:18:19","modified_gmt":"2025-02-28T08:18:19","slug":"kwara-ta-raba-littafai-fiye-da-dubu-74-kyauta-ga-dalibai","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/kwara-ta-raba-littafai-fiye-da-dubu-74-kyauta-ga-dalibai\/","title":{"rendered":"Kwara ta Raba Littafai Fiye da Dubu 74 Kyauta Ga Dalibai"},"content":{"rendered":"<p>Sama da litattafai 73,000 na koyarwa da kayan wasanni, gwamnatin jihar Kwara ta raba wa daliban makarantun firamare da kananan sakandare a fadin jihar.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq da yake jawabi a wajen taron raba kayayyakin a Ilorin, ya ce sauran kayayyakin da za a raba sun hada da dakunan karatu na firamare 12,780; guda 100 na kayan ilimi na musamman; 260 na Kula da Yara da sauransu.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Gwamna AbdulRazaq wanda ya samu wakilcin kwamishiniyar ilimi da ci gaban jama\u2019a ta jihar, Hajiya Sa\u2019adatu Modibbo Kawu, ta ce \u00a0wannan wani shiri ne a cikin jerin shirye-shiryen da gwamnatin ke yi wanda ke nuni da fifikon da take da shi na samar da ilimin boko a jihar.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A cewarsa ra\u2019ayin gwamnati ne cewa zuba jari zai mayar da matsalar yaran da ba su zuwa makaranta ya zama tarihi a jihar.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Gwamna AbdulRazaq ya bayyana cewa rabon litattafan kyauta shine don a rage musu nauyi a kan iyaye saboda tsadar kayan koyarwa a kasuwanni.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya ce gwamnatin ta kuma fara daukar malamai aiki akai-akai tare da kara musu girma idan sun cancanta, da kuma inganta abubuwan more rayuwa a makarantu da sauran hanyoyin da za a bi wajen kawo sauyi a fannin.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Gwamnan ya yabawa jami\u2019an hukumar ta UBEC da sauran masu ruwa da tsaki bisa yadda suke ba da goyon baya da jajircewa wajen gudanar da aikin.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A nasa bangaren shugaban kwamitin majalisar dokokin jihar Kwara kan harkokin ilimi, Muhammed Boriya, ya bayyana taron a matsayin wani lokaci mai cike da tarihi na ci gaban ilimi na farko a jihar.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya ci gaba da cewa a yanzu jihar ta fice daga munanan abubuwan da suka faru a baya, inda ya ce an cike gibi da dama a bangarori da dama.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A nasa jawabin shugaban hukumar SUBEB ta jihar Kwara, Farfesa Shehu Adaramaja, ya ce raba kayan wasanni za su samar da ingantaccen ilimi da kuma bunkasa ci gaba ga yaran makaranta.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>COV\/ALI MUHAMMAD RABIU<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Sama da litattafai 73,000 na koyarwa da kayan wasanni, gwamnatin jihar Kwara ta raba wa daliban makarantun firamare da kananan sakandare a fadin jihar. &nbsp; Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq da yake jawabi a wajen taron raba kayayyakin a Ilorin, ya ce sauran kayayyakin da za a raba sun hada da dakunan karatu na firamare 12,780; guda [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":17,"featured_media":3165,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[7,3,1,11],"tags":[933,175],"class_list":["post-3164","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-fasaha","category-ilimi","category-labarai","category-labaran-gida","tag-kayan-karatu","tag-kwara"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2025\/02\/39222c92-0865-48b8-b20b-81b06fb8dcce.jpeg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/3164","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/17"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=3164"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/3164\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":3166,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/3164\/revisions\/3166"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/3165"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=3164"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=3164"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=3164"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}