{"id":2505,"date":"2025-01-28T09:52:17","date_gmt":"2025-01-28T09:52:17","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=2505"},"modified":"2025-01-28T09:52:55","modified_gmt":"2025-01-28T09:52:55","slug":"yan-sanda-sun-kama-wasu-da-ake-zargin-masu-garkuwa-da-mutane-da-yan-fashi-da-makami-a-kano","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/yan-sanda-sun-kama-wasu-da-ake-zargin-masu-garkuwa-da-mutane-da-yan-fashi-da-makami-a-kano\/","title":{"rendered":"&#8216;Yan Sanda Sun Kamu  A Kano"},"content":{"rendered":"<p>Rundunar \u2018yan sandan jihar Kano ta samu gagarumar nasara wajen yaki da miyagun laifuka, inda ta kama wasu da ake zargi da aikata manyan laifuka da dama.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Kwamishinan \u2018yan sandan jihar, CP Salman Dogo Garba ne ya bayyana haka a lokacin da yake zantawa da manema labarai a hedikwatar \u2018yan sandan Bompai Kano.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya ce rundunar ta kama wasu mutane uku da ake zargi da hannu wajen yin garkuwa da kuma kashe Alhaji Atiku Mu\u2019azu, mai shekaru 64 da haihuwa mazaunin Janbulo, Kano.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Wadanda ake zargin, Abubakar Hassan (wanda aka fi sani da Captain), Adamu Abubakar Adam, da Alhaji Hamisu (wanda aka fi sani da Bakin Bross), an kama su ne bayan wani ci gaba da bincike da jami\u2019an leken asiri suka yi.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A wani labarin kuma wasu \u2018yan bindiga sun kai farmaki gidan Alhaji Auwalu da ke Sabuwar Unguwa Garo a karamar hukumar Kabo a Kano, inda suka yi masa fashin Naira miliyan 8 tare da yin garkuwa da \u2018yarsa Zainab Aliyu mai shekaru 16.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>CP Salman Dogo Garba ya ci gaba da cewa, \u2018yan sanda sun fara gudanar da bincike domin ceto wanda aka kashe tare da damke wadanda suka aikata laifin.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Kwamishinan \u2018yan sandan ya ci gaba da bayyana cewa, a wani samame na daban, rundunar \u2018yan sandan ta kama wasu mutane 17 da ake zargin \u2018yan fashi da makami ne da suka abkawa Hotoro a Kawo Kano, inda suka farfasa shaguna da motoci, tare da far wa mutanen da ba su ji ba ba su gani ba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u201cAn kuma kama wasu mutane uku da ake zargin \u2018yan fashi da makami ne da laifin kai hari ga wasu mutane biyu da ba su ji ba ba su gani ba, tare da yi musu fashin wayoyin hannu guda 200 a unguwar Yankatsari da ke Kano.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>CP Salman Dogo Garba ya bukaci jama\u2019a da su kiyaye da taka tsantsan, kuma su kai rahoto ga ofishin \u2018yan sanda mafi kusa da su ko kuma ta lambobin hukumar: 08032419754, 08123821575, 09029292926.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>ABDULLAHI JALALUDDEEN KANO\/Wababe<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Rundunar \u2018yan sandan jihar Kano ta samu gagarumar nasara wajen yaki da miyagun laifuka, inda ta kama wasu da ake zargi da aikata manyan laifuka da dama. &nbsp; Kwamishinan \u2018yan sandan jihar, CP Salman Dogo Garba ne ya bayyana haka a lokacin da yake zantawa da manema labarai a hedikwatar \u2018yan sandan Bompai Kano. &nbsp; [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":17,"featured_media":2506,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[3,1,11,4],"tags":[531,39,24],"class_list":["post-2505","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-ilimi","category-labarai","category-labaran-gida","category-lafiya","tag-kamu","tag-kano","tag-yansanda"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2025\/01\/e37789ed-66e8-4a9c-82e4-6b907fab7de2.jpeg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/2505","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/17"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=2505"}],"version-history":[{"count":2,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/2505\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":2508,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/2505\/revisions\/2508"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/2506"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=2505"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=2505"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=2505"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}