{"id":2497,"date":"2025-01-28T09:24:27","date_gmt":"2025-01-28T09:24:27","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=2497"},"modified":"2025-01-28T09:24:27","modified_gmt":"2025-01-28T09:24:27","slug":"an-bukaci-maaikatun-gwamnati-su-rika-yin-kasafin-da-zai-amfani-yan-nijeriya","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/an-bukaci-maaikatun-gwamnati-su-rika-yin-kasafin-da-zai-amfani-yan-nijeriya\/","title":{"rendered":"An Bukaci Ma&#8217;aikatun Gwamnati Su Rika Yin Kasafin Da Zai Amfani &#8216;Yan Nijeriya"},"content":{"rendered":"<p>Kungiyar masu ruwa da tsakin masana&#8217;antu a fannin mai ta Najeriya NEITI da hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa, na kokarin kwato kusan dala biliyan shida da kuma wani naira biliyan 66 da gwamnatin tarayya ke bin gwamnatin tarayya bashin.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Sakataren zartarwa na hukumar Mista Orji Ogbonnaya Orji, wanda ya bayyana haka a lokacin kare kasafin kudin 2025 a gaban kwamitin majalisar kan albarkatun man fetur.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Mista Orji Ogbonnaya, ya bayyana cewa tuni hukumar ta gabatar da dukkan rahotannin da ta ke a masana\u2019antar hako mai ga majalisar a wani bangare na matakan tabbatar da samun nasarar kwato kudade daga hukumomin gwamnati.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya ce wasu daga cikin abubuwan da hukumar ta sa a gaba a shekarar 2025 sun hada da gudanar da rahoton masana&#8217;antu na fannin iskar gas da ma&#8217;adinai, da tantance kudaden da doka ta tanada, bincike kan ainihin adadin gidaje mai da ake amfani da su a Najeriya, da kuma aiwatar da binciken ra&#8217;ayi jama\u2019a na kasa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Sakataren zartarwa, ya bayyana cewa NEITI a matsayin hukumar da aka kafa domin tabbatar da gaskiya da rikon amana a harkar man fetur da iskar gas a Najeriya ciki har da bangaren ma\u2019adinai, ta sami kasafin kudin shekarar 2025 na Naira biliyan 6.5.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A nasa jawabin shugaban kwamitin kula da albarkatun man fetur na majalisar Alhaji Alhassan Ado Doguwa, ya jaddada muhimmiyar rawar da hukumar ta ke takawa a fannin man fetur, ya kuma ba da tabbacin cewa kwamitin a shirye yake na mara masa baya wajen gudanar da ayyukansa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Alhaji Alhassan Doguwa, ya shawarci shugabannin hukumar da su ci gaba da sa kaimi ga jin dadin \u2018yan Nijeriya a duk lokacin da suke shirya kasafin kudin shekara bisa la\u2019akari da yanayin tattalin arzikin da talakawa ke fuskanta daga sassa daban-daban na kasar nan.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>COV: TSIBIRI\/Wababe<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Kungiyar masu ruwa da tsakin masana&#8217;antu a fannin mai ta Najeriya NEITI da hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa, na kokarin kwato kusan dala biliyan shida da kuma wani naira biliyan 66 da gwamnatin tarayya ke bin gwamnatin tarayya bashin. &nbsp; Sakataren zartarwa na hukumar Mista Orji Ogbonnaya Orji, wanda ya [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":17,"featured_media":2498,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[3,5,1,11,2,9],"tags":[425,513,734],"class_list":["post-2497","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-ilimi","category-kasuwanci","category-labarai","category-labaran-gida","category-siyasa","category-tattalin-arziki","tag-abuja","tag-majalisar-kasa","tag-tattalin-arziki"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2025\/01\/download-2.jpeg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/2497","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/17"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=2497"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/2497\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":2499,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/2497\/revisions\/2499"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/2498"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=2497"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=2497"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=2497"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}