{"id":2491,"date":"2025-01-28T08:54:26","date_gmt":"2025-01-28T08:54:26","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=2491"},"modified":"2025-01-28T08:54:26","modified_gmt":"2025-01-28T08:54:26","slug":"tarin-bola-na-haddasa-cutuka-ga-mazauna-tudun-ilu-a-kaduna","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/tarin-bola-na-haddasa-cutuka-ga-mazauna-tudun-ilu-a-kaduna\/","title":{"rendered":"Tarin Bola Na Haddasa Cutuka Ga Mazauna Tudun Ilu A Kaduna"},"content":{"rendered":"<p>Wani katafaren wurin zubar da shara da aka tanada a wajen Kaduna ya koma wata babbar sana\u2019ar kasuwanci inda \u2018yan gwangwan ke amfani da gurbataccen ruwan najasa domin amfanin Noma.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Wata Kungiyar \u2018yan jarida ta ziyarci al\u2019ummar Katanga da ke karamar hukumar Chikun a jihar Kaduna inda aka fara gudanar da wannan aiki inda suka gano cewa kimanin \u2018yan gwangwan 150 ne suka tsunduma kansu domin karfafa tattalin arziki a wurin da ake jibge sharar.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Jama\u2019a na yin tururuwa zuwa wurin zubar da sharar na Katanga wanda shi ne babban wurin da gwamnatin jihar ta amince da sharar don tabbatar da tsaftar muhalli.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Mallam Zubairu shi ne shugaba, ya shaidawa tawagar \u2018yan jarida da sauran kungiyoyin fararen hula da suka halarci wajen cewa sun fara gano wannan sana\u2019ar ne mai riba fiye da shekaru 3 da suka wuce.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya ce suna samar da abin da bai gaza Naira 8,000 kullum, kuma suna biyan N1000 a matsayin haraji ga karamar hukumar.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Mallam Suleiman Kawosu, wanda ya yi tafiyar sama da Kilomita 70 daga Zariya zuwa wurin.<\/p>\n<p>Ya ce yana sayar da wata motar dakon taki a kan kudi da bai gaza Naira 10,000 don ciyar da iyalansa masu \u2018ya\u2019ya 9 da kuma kula da su ba, kuma yana jin dadin wannan sana\u2019ar.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A halin da ake ciki kuma tawagar daga baya ta koma Tudun Illu da ke karamar hukumar Kaduna ta Arewa, akwai wani katafaren rumbun da ake zubar da shara ba bisa ka&#8217;ida ba da ke da babbar kasuwa a cikin babban birnin jihar.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Da yake magana da tawagar, wani basarake a yankin Alhaji Bala Illu ya koka da cewa wurin da ba a amince da shi ba ya wanzu tsawon shekaru da dama kuma kwanan nan ya haddasa gobara a wata makarantar Firamare da ke kusa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Don haka ya bukaci gwamnati ta dauki tsattsauran mataki ta hanyar share wurin tare da dakatar da masu aikata wannan aika-aika daga ayyukan da ba su dace ba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Alhaji Shehu Usman ya tabbatar da abin da basaraken ya fada tun da farko sai dai ya kara da cewa mutane da dama a yankin sun kamu da rashin lafiya sakamakon illar muhalli da sharar ta haifar.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Masana yanayi irin su Gloria Kasang Bulus da Zinta Istifanus sun koka kan yadda ake samun juji a tsakiyar wuraren zama a Kaduna.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ziyarar da &#8216;yan jarida da masu kula da muhalli suka yi ta rangadin wuraren zubar da ruwa na najasa ya kasance irinsa na farko don samun bayanai na farko kan batutuwan da suka shafi muhalli da sauyin yanayi domin su adana bayanansu da kuma bayar da rahoto ga masu iko kan bin kyawawan halaye na muhalli na duniya.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Cov\/Shindong Bala\/Wababe<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Wani katafaren wurin zubar da shara da aka tanada a wajen Kaduna ya koma wata babbar sana\u2019ar kasuwanci inda \u2018yan gwangwan ke amfani da gurbataccen ruwan najasa domin amfanin Noma. &nbsp; &nbsp; Wata Kungiyar \u2018yan jarida ta ziyarci al\u2019ummar Katanga da ke karamar hukumar Chikun a jihar Kaduna inda aka fara gudanar da wannan aiki [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":17,"featured_media":2492,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[5,1,11,4,2],"tags":[33,731,732],"class_list":["post-2491","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-kasuwanci","category-labarai","category-labaran-gida","category-lafiya","category-siyasa","tag-kaduna","tag-shara","tag-tudun-ilu"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2025\/01\/0e081c3e-0f69-4d1d-9db0-ef317e1def34.jpeg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/2491","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/17"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=2491"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/2491\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":2493,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/2491\/revisions\/2493"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/2492"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=2491"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=2491"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=2491"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}