{"id":2478,"date":"2025-01-27T09:36:22","date_gmt":"2025-01-27T09:36:22","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=2478"},"modified":"2025-01-27T09:36:22","modified_gmt":"2025-01-27T09:36:22","slug":"jamiar-ahmadu-bello-ta-yaye-dalibai-fiye-da-dubu-20-a-bana","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/jamiar-ahmadu-bello-ta-yaye-dalibai-fiye-da-dubu-20-a-bana\/","title":{"rendered":"Jami&#8217;ar Ahmadu Bello Ta Yaye Dalibai Fiye Da Dubu 20 a Bana"},"content":{"rendered":"<p>Shugaban Jami\u2019ar Ahmadu Bello da ke Zariya, Farfesa Kabiru Bala ya roki Majalisar Dokoki ta kasa da ta yi gyare-gyaren doka don ware cibiyoyin ilimi daga zama hukumomi masu samarda kudaden shiga.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya yi wannan roko ne a wajen bikin yaya=e dalibai karo na 44 da aka gudanar a dandalin Mamman Kontagora da ke Samaru a Zariya.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Shugaban jami\u2019ar ya ce idan haka ta faru, jami\u2019o\u2019in za su mayar da hankali ne a matsayin manyan cibiyoyin kawo ci gaban kasa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya yi nuni da cewa Jami\u2019ar Ahmadu Bello kamar yadda jami\u2019o\u2019in Najeriya da dama ke fuskantar kalubalen kudi don tallafa wa manufofinta na ci gaba da zamanantar da ayyukanta.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Farfesa Bala ya yi magana ne game da umarnin kotun masana\u2019antu ta kasa na a rufe asusun ajiyar jami\u2019ar dake a babban bankin Najeriya ajiya wanda ke cike da kudi naira miliyan dubu biyu da miliyan dari biyar da tamanin da biyar.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya yi nuni rashin jin dadin ganin c ewa wannan asusun jami\u2019ar da abin ya shafa ya kunshi wasu kudade na sassan daban daban kamar tallafin bincike na gida da na waje, kudade na sassan jami\u2019ar da ke da alaka da bincike bincike.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya bayyana cewa, a sakamakon wannan odar, dukkan ayyukan da suka shafi kashe kudi kamar su tsaftar muhalli, wutar lantarki da sauran kayayyakin masarufi na fuskantar cikas.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Tun da farko a nasa jawabin, shugaban jami\u2019ar kuma shugaban majalisar gudanarwar jami\u2019ar, Alhaji Mahmood Yayale Ahmed ya ce tsarin jami\u2019o\u2019in Najeriya na fuskantar kalubale da suka hada da kudade, mulki da gudanarwa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Don haka ya ba da shawarar samun &#8216;yancin kai na ku\u0257i don tabbatar da cewa jami&#8217;o&#8217;i sun kasance matattarar masana da kwararri da tunani da sabbin abubuwa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Shima a nasa jawabin, Uban jami\u2019ar, Obi na Onitsha, Nnaemeka Alfred Achebe, ya dorawa daliban da suka yaye aikin yin amfani da wannan karni na 21 a matsayin shekarun juyin zamani.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Bikin karo na 44, an yaye dalibai 21,952 da suka kammala karatun digiri na 2023\/2024, daga cikinsu 5,756 sun sami digiri na biyu yayin da 16,196 suka sami digiri na farko.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>COV\/HALIRU HAMZA\/Wababe<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Shugaban Jami\u2019ar Ahmadu Bello da ke Zariya, Farfesa Kabiru Bala ya roki Majalisar Dokoki ta kasa da ta yi gyare-gyaren doka don ware cibiyoyin ilimi daga zama hukumomi masu samarda kudaden shiga. &nbsp; Ya yi wannan roko ne a wajen bikin yaya=e dalibai karo na 44 da aka gudanar a dandalin Mamman Kontagora da ke [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":17,"featured_media":2479,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[7,3,1,11,4,6,10,2,9,8],"tags":[727,248,728],"class_list":["post-2478","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-fasaha","category-ilimi","category-labarai","category-labaran-gida","category-lafiya","category-nishadi","category-noma","category-siyasa","category-tattalin-arziki","category-tsaro","tag-abu","tag-dalibai","tag-yaye"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2025\/01\/e051b6e5-23ec-4810-a628-95ec54db7510.jpeg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/2478","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/17"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=2478"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/2478\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":2480,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/2478\/revisions\/2480"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/2479"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=2478"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=2478"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=2478"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}