{"id":2127,"date":"2025-01-02T22:10:19","date_gmt":"2025-01-02T22:10:19","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=2127"},"modified":"2025-01-02T22:10:19","modified_gmt":"2025-01-02T22:10:19","slug":"an-kama-wata-budurwa-da-ke-jagorantar-masu-satar-waya-a-kano","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/an-kama-wata-budurwa-da-ke-jagorantar-masu-satar-waya-a-kano\/","title":{"rendered":"An Kama Wata Budurwa Da Ke Jagorantar Masu Satar Waya A Kano"},"content":{"rendered":"<p style=\"text-align: center;\">\n<p>Rundunar \u2018yan sanda a\u00a0 jihar Kano ta tarwatsa wata kungiya kalkashin\u00a0 jagorancin wata yarinya mai suna Shamsiyya Adamu, da ke da hannu wajen satar wayar hannu, lamarin da ya kai ga kama biyar daga cikinsu.<\/p>\n<p>Jami\u2019in hulda da jama\u2019a na rundunar \u2018yan sandan SP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya bayyana haka a lokacin da yake gabatar da wadanda ake zargin a hedikwatar \u2018yan sandan Bompai kano.<\/p>\n<p>Ya tabbatar da cewa an kama Shamsiyya mai shekaru 19 ne a ranar 21 ga watan Disamban 2024, biyo bayan rahotannin satar wayoyin hannu a yankin Unguwa Uku, inda aka rika\u00a0 samun\u00a0 korafe-korafe da dama daga mazauna birnin Kano kan wata budurwa da ake zargin tana satar wayoyin hannu a gidaje.<\/p>\n<p>Ya kara da cewa, bincike ya nuna cewa Shamsiyya, tare da taimakon \u2019yan damfara da masu aikata laifuka ta yanar gizo, suna kai hari kan matan aure.<\/p>\n<p>\u201c<em>Binciken da aka yi kan sace-sacen wayoyin salula,\u00a0 ya yi sanadiyyar\u00a0 kama Shamsiyya, inda aka\u00a0 gano cewa baya ga satar wayoyi, kungiyar tana da hannu\u00a0 wajen\u00a0 yin amfani da bayanan banki da ake sata wajen fitar da kudi daga asusun wadanda abin ya shafa<\/em>,\u201d in ji SP Kiyawa.<\/p>\n<p>Kiyawa ya kara da cewa, abubuwan da kungiyar ke yi sun\u00a0 hada da yaudarar matan aure domin\u00a0 sace musu wayoyinsu, inda wani mai\u00a0 keken napep ke jigilar Shamsiyya zuwa wurare daban-daban, yayin da masu laifin ta yanar gizo sun yi amfani da bayanan bankin da aka sata don tara kudade daga asusun ajiyar banki na jama\u2019a.<\/p>\n<p>Wadanda ake zargin sun hada da Shamsiyya Adamu, mai shekaru 19, wacce ita ce shugaba, da Idris Yusuf, dan shekara 23, da Al\u2019asan Dahiru, dan shekara 24, da Abdulmajid Haruna, dan shekara 27, wanda ya sayi wayoyin da aka sace da Salim Auwalu, dan shekara 21 da ya yi amfani da fasahar yanar gizo wajen satar kudi.<\/p>\n<p>An kwato wayoyin hannu guda shida da aka sace daga hannun Abdulmajid.<\/p>\n<p>Kiyawa ya kara da cewa kawo yanzu, masu korafi 30 da suka hada da mata 29 da namiji daya ne suka kai rahoton sace musu wayoyinsu.<\/p>\n<p>Shamsiyya ta amsa laifin satar wayoyi a lokuta daban-daban a cikin shekarar da ta gabata.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Abdullahi Jalaluddeen\u00ad<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Rundunar \u2018yan sanda a\u00a0 jihar Kano ta tarwatsa wata kungiya kalkashin\u00a0 jagorancin wata yarinya mai suna Shamsiyya Adamu, da ke da hannu wajen satar wayar hannu, lamarin da ya kai ga kama biyar daga cikinsu. Jami\u2019in hulda da jama\u2019a na rundunar \u2018yan sandan SP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya bayyana haka a lokacin da yake [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":15,"featured_media":2128,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[1,11,8],"tags":[39,617],"class_list":["post-2127","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","category-labaran-gida","category-tsaro","tag-kano","tag-satar-waya"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2025\/01\/IMG-20250102-WA0015.jpg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/2127","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/15"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=2127"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/2127\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":2129,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/2127\/revisions\/2129"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/2128"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=2127"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=2127"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=2127"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}