{"id":1657,"date":"2024-05-27T07:57:36","date_gmt":"2024-05-27T07:57:36","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=1657"},"modified":"2024-05-27T07:57:36","modified_gmt":"2024-05-27T07:57:36","slug":"nawoj-na-taya-yara-murnar-zagayowar-ranar-yara-ta-duniya-rabi-gwadabawa","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/nawoj-na-taya-yara-murnar-zagayowar-ranar-yara-ta-duniya-rabi-gwadabawa\/","title":{"rendered":"Nawoj Na Taya Yara Murnar Zagayowar Ranar Yara Ta Duniya -Rabi Gwadabawa"},"content":{"rendered":"<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Yayin da yara a fadin duniya ke bikin ranar yara ta duniya, kungiyar mata \u2018yan jarida ta Najeriya NAWOJ shiyya ta A, ta bi sahun sauran kasashen duniya domin taya yara murnar wannan rana.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun mataimakiyar shugabar kungiyar NAWOJ shiyyar A, Rabi Muhammad Gwadabawa da sakatariyar shiyyar, Daharatu Ahmed Aliyu da aka rabawa manema labarai a Kaduna.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Sanarwar ta ce, an kebe ranar yara ta duniya domin bikin yara da kuma kyautata jin dadin yara a duniya, inda ta ce tare da taken shekarar 2024 &#8220;Hada kowane yaro da ke cikin kowace al&#8217;umma&#8221; akwai bukatar dakatar da nuna wariya ga yara ba tare da la&#8217;akari da jinsi ba, shekaru . jinsi, kabila \/ al&#8217;ada ko addini ya kamata a mai da hankali.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Sanarwar ta yi nuni da cewa, NAWOJ shiyya ta A, ta yi kira ga al\u2019umma da su daina duk wani nau\u2019i na cin zarafin yara, kamar fataucin yara, lalata da cin zarafi tare da taimaka musu wajen ingantawa da samar musu da ingantaccen ilimi, ingantaccen tsarin kiwon lafiya da dai sauransu.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A yayin da take yabawa da himmar gwamnati a kowane mataki na kariya da inganta walwalar yara, kungiyar ta yi kira da a aiwatar da dokar jin dadin yara da kare hakkin yara ta shekarar 2018 da kuma cin zarafin jama\u2019a ta 2018 yadda ya kamata, domin tinkarar duk wanda ya taka hakkin yara.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya kara da cewa ya kamata iyaye da al\u2019umma su tunatar da cewa yara a matsayin baiwar ALLAH a horar da su da soyayya da mutuntawa da kuma koya musu tawali\u2019u ba tare da amfani da munanan kalamai ba kuma a ba su kariya mafi kyawu domin su zama shugabanni nagari na gobe.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>PR\/ Naomi Anzaku Ekele\/Wababe<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>&nbsp; &nbsp; Yayin da yara a fadin duniya ke bikin ranar yara ta duniya, kungiyar mata \u2018yan jarida ta Najeriya NAWOJ shiyya ta A, ta bi sahun sauran kasashen duniya domin taya yara murnar wannan rana. &nbsp; Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun mataimakiyar shugabar kungiyar NAWOJ shiyyar A, [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":17,"featured_media":1658,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[7,3,1,11,6],"tags":[493,494,296],"class_list":["post-1657","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-fasaha","category-ilimi","category-labarai","category-labaran-gida","category-nishadi","tag-duniya","tag-ranar","tag-yara"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2024\/05\/Childrens-day.jpg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/1657","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/17"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=1657"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/1657\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":1659,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/1657\/revisions\/1659"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/1658"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=1657"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=1657"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=1657"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}