{"id":1555,"date":"2024-05-22T08:49:51","date_gmt":"2024-05-22T08:49:51","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=1555"},"modified":"2024-05-22T08:49:51","modified_gmt":"2024-05-22T08:49:51","slug":"dubun-barawon-adaidaita-sahu-da-safarar-mutane-ta-cika-a-kano","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/dubun-barawon-adaidaita-sahu-da-safarar-mutane-ta-cika-a-kano\/","title":{"rendered":"Dubun Barawon Adaidaita Sahu Da Safarar Mutane Ta Cika A KAno"},"content":{"rendered":"<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya (NSCDC) reshen jihar Kano, ta ce ta ceto mutane 13 da aka yi fataucin su a jihar.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Kwamandan NSCDC na jihar Kano Mohammed Lawal-Falala, ya bayyanawa manema labarai haka.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya bayyana cewa an ceto mutanen ne a ranar 20 ga watan Mayu a unguwar Dan Tsinke da ke karamar hukumar Tarauni Kano.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A cewarsa, NSCDC ta samu labarin cewa wani mutum ya ajiye yara mata a gidansa yana safarar su zuwa Kamaru.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Falala ya ce jami\u2019an hukumar sun kama daya da ake zargi da ajiye wadanda za ayi safarar su a gidansa, yayin da ake tsare da wasu mutane biyu.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u201cWadanda aka ceto sun hada da mata biyar, kanana yara mata uku, namiji daya da maza hudu, wadanda aka ceton suna kan hanyarsu ta zuwa Maiduguri a kan hanyarsu ta zuwa kasar Kamaru domin yin aikin kwadago\u201d.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Kwamandan ya yi nuni da cewa za a mika wadanda abin ya shafa ga hukumar hana fataucin mutane ta kasa (NAPTIP), domin daukar matakin da ya dace.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u201cA cikin 13 da abin ya shafa, 10 \u2018yan Kano ne, uku kuma \u2018yan jihar Jigawa ne.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Hakazalika, rundunar ta kuma kama wani da ake zargi, wanda ya kware wajen satar Baburamasu kafa uku \u00a0da wayoyin hannu.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Falala ya ci gaba da cewa, mutane da dama sun ziyarci ofishin NSCDC don korafin satar babura masu kafa uku.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya yi nuni da cewa za a gurfanar da wadanda ake zargin a gaban kotu idan an kammala bincike.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Da yake zantawa da manema labarai, wanda ake zargin ya bayyana cewa ya saba badda kama kamar ya samu karaya a kafarsa tare da daure ta da bandeji sannan ya hau adaidaita sahu tare da abokansa, kafin aikata aikata aikarsa<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&#8220;Ni da abokaina za mu yi hayar adaidaidata sahu kuma idan muka isa inda muka nufa, za mu karkatar da adaidaita din kuma mu yi amfani da ma\u0253allin mu mu sace shi.&#8221;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>KHADIJAH ALIYU\/Wababe<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>&nbsp; Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya (NSCDC) reshen jihar Kano, ta ce ta ceto mutane 13 da aka yi fataucin su a jihar. &nbsp; &nbsp; Kwamandan NSCDC na jihar Kano Mohammed Lawal-Falala, ya bayyanawa manema labarai haka. &nbsp; &nbsp; Ya bayyana cewa an ceto mutanen ne a ranar 20 ga watan Mayu a unguwar [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":17,"featured_media":1556,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[5,1,11,2,9,8],"tags":[477,39,478],"class_list":["post-1555","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-kasuwanci","category-labarai","category-labaran-gida","category-siyasa","category-tattalin-arziki","category-tsaro","tag-adaidaita","tag-kano","tag-sahu"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2024\/05\/d31cf0ef-0e69-4b25-b2a8-c0abaedf4e96.jpeg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/1555","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/17"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=1555"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/1555\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":1557,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/1555\/revisions\/1557"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/1556"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=1555"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=1555"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=1555"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}