{"id":1551,"date":"2024-05-22T08:12:01","date_gmt":"2024-05-22T08:12:01","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=1551"},"modified":"2024-05-22T08:12:01","modified_gmt":"2024-05-22T08:12:01","slug":"niger-ta-yi-umurnin-kama-duk-wanda-yake-yunkurin-tada-zaune-tsaye","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/niger-ta-yi-umurnin-kama-duk-wanda-yake-yunkurin-tada-zaune-tsaye\/","title":{"rendered":"Niger Ta Yi Umurnin Kama Duk Wanda Yake Yunkurin Tada Zaune Tsaye"},"content":{"rendered":"<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Gwamnatin Jihar Neja ta yi gargadin cewa daga yanzu duk wani matashi ko gungun jama\u2019a da aka samu da hannu wajen tashe-tashen hankula da hana zaman lafiya a Minna babban birnin jihar da kewaye za a kama su.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Kwamishinan Tsaron Cikin Gida Birgediya Janar, Garba Abdullahi Mohammed wanda ya yi wannan gargadin a wata tattaunawa ta wayar tarho da Rediyon Najeriya a Minna ya ce gwamnatin jihar za ta ci gaba da hukunta duk wasu masu tada zaune tsaye.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Birgediya Janar Garba Abdullahi Mohammed ya ci gaba da bayanin cewa za a hukutan duk wani mutum ko maai girman sa da aka samu da yunkurin belin duk wani bata gari da aka kama.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya ce gwamnatin jihar ba za ta nade hannunta ba sannan ta bar miyagu su lalata rayuka da dukiyoyin \u2018yan Nigeriya da ke gudanar da sana\u2019o\u2019insu na halal.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Kwamishinan yana mayar da martani ne game da tashe-tashen hankula da matasan suka yi a Minna musamman wanda ya faru kwanan nan inda aka kashe mutane biyu tare da jikkata wasu a wani turmutsitsi tsakanin kungiyoyin matasa biyu a Maotumbi da ke karamar hukumar Bosso a jihar Neja. .<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Kwanaki uku da suka gabata wasu matasa da suka addabi yankin Fadikpe ne suka kashe wani ma\u2019aikacin lafiya mai suna Umar a lokacin da suke dawowa daga aiki, inda suka ce hakan bai dace ba kuma ya shawarce su da su daina ko kuma su fuskanci fushin doka.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A halin da ake ciki dai an tsaurara matakan tsaro a yankunan da ake fama da tashin hankali da kuma wasu sassa na Minna babban birnin jihar domin ganin an fara samun tashe-tashen hankulan matasa, tada zaune tsaye da kuma nuna kyama.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>KARSHEN ALIYU LAWAL\/Wababe<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>&nbsp; &nbsp; Gwamnatin Jihar Neja ta yi gargadin cewa daga yanzu duk wani matashi ko gungun jama\u2019a da aka samu da hannu wajen tashe-tashen hankula da hana zaman lafiya a Minna babban birnin jihar da kewaye za a kama su. &nbsp; Kwamishinan Tsaron Cikin Gida Birgediya Janar, Garba Abdullahi Mohammed wanda ya yi wannan gargadin [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":17,"featured_media":1552,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[1,11,2,9,8],"tags":[476,23],"class_list":["post-1551","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","category-labaran-gida","category-siyasa","category-tattalin-arziki","category-tsaro","tag-niger","tag-tsaro"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2024\/05\/3f68e8ce-e66e-4298-b623-346c964425a8.jpeg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/1551","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/17"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=1551"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/1551\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":1553,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/1551\/revisions\/1553"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/1552"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=1551"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=1551"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=1551"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}