{"id":1261,"date":"2024-05-07T11:43:48","date_gmt":"2024-05-07T11:43:48","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=1261"},"modified":"2024-05-07T11:45:52","modified_gmt":"2024-05-07T11:45:52","slug":"kusan-malaman-makaranta-dubu-20-ke-samun-horo-a-barno","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/kusan-malaman-makaranta-dubu-20-ke-samun-horo-a-barno\/","title":{"rendered":"Kusan Malaman Makaranta Dubu 2 Ke Samun Horo a Barno"},"content":{"rendered":"<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Gwamnatin jihar Borno ta fara aikin horas da malamai 1,949 a matakin farko da aka gano cewa suna iya koyawa sakamakon gwajin cancantar da gwamnatin jihar ta gudanar.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Sakamakon jarabawar ya nuna cewa daga cikin malamai 15,823 da suka zana jarabawar, 5,257 ne kawai suka samu nasara; 6,227 sukayi kasa da abin da ake bu\u0199ata, amma an yi la&#8217;akari da cewa idan suka horarwa zasu iya ci gaba da aikin; yayin da 4,339 aka gano ba su da horo kana ba zasu iya aikin ba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Da yake kaddamar da shirin a kwalejin ilimi ta Waka Biu da ke karamar hukumar Biu, gwamna Babagana Zulum ya ce shirin zai ci gaba da daukar nauyin mutane 2,730 da suka amfana.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>\u201cHakika, a ranar 19 ga Maris, 2024, gwamnati ta amince da ware Naira biliyan daya (N1 biliyan) don horar da malamai 2,730. Wadannan malaman za su yi horo ne a kwalejin ilimi ta Waka-Biu da kwalejin kimiyya da fasaha ta Umar Ibn Ibrahim Elkanemi Bama, domin gudanar da shirin na tsawon watanni uku ga masu cin gajiyar 1,884,\u201d in ji Zulum.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A cewar Gwamnan, kimanin malamai 846 da ba su da takardar shedar kammala jami\u2019a za su yi shirin kammala karatun samun shaidar horasda malamai ta NCE.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya ce horon ya fara ne da nufin inganta harkar ilimi a jihar, inda ya ce kowane mahaluki zai samu horon kyauta tare da biyan naira 30,000 duk wata a kan albashin da ya saba karba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Shugaban kungiyar malamai ta Najeriya (NUT) reshen jihar Borno, Kwamared Zali Garba ya yabawa gwamna Zulum kan kawo sauyi a fannin ilimi.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Taron ya samu halartar Sanata mai wakiltar Kudancin Borno, Mohammed Ali Ndume; Mai Martaba Sarkin Biu, Mustapha Umar Aliyu II; &#8216;yan majalisar dokokin jihar Borno; Kwamishinan ilimi, kimiyya, fasaha da kirkire-kirkire, Lawan Abba Wakilbe da sauran manyan jami&#8217;an gwamnati.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Cov\/Dauda\/Wababe<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>&nbsp; Gwamnatin jihar Borno ta fara aikin horas da malamai 1,949 a matakin farko da aka gano cewa suna iya koyawa sakamakon gwajin cancantar da gwamnatin jihar ta gudanar. &nbsp; Sakamakon jarabawar ya nuna cewa daga cikin malamai 15,823 da suka zana jarabawar, 5,257 ne kawai suka samu nasara; 6,227 sukayi kasa da abin da [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":17,"featured_media":1262,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[7,3,1,11],"tags":[393],"class_list":["post-1261","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-fasaha","category-ilimi","category-labarai","category-labaran-gida","tag-barno"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2024\/05\/a8aa3d34-9b6a-43fc-8d86-c345a97b8796.jpeg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/1261","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/17"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=1261"}],"version-history":[{"count":2,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/1261\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":1264,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/1261\/revisions\/1264"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/1262"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=1261"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=1261"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=1261"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}