{"id":10387,"date":"2026-11-21T10:11:28","date_gmt":"2026-11-21T10:11:28","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=10387"},"modified":"2026-11-21T10:11:28","modified_gmt":"2026-11-21T10:11:28","slug":"inec-ta-%c6%99addamar-da-kwamitin-wayar-da-kai-ga-masu-za%c9%93e-a-kaduna","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/inec-ta-%c6%99addamar-da-kwamitin-wayar-da-kai-ga-masu-za%c9%93e-a-kaduna\/","title":{"rendered":"INEC Ta \u0198addamar Da Kwamitin Wayar Da Kai Ga Masu Za\u0253e A Kaduna"},"content":{"rendered":"<p><strong><em>Daga Abdullahi Shettima<\/em><\/strong><\/p>\n<p>Hukumar Za\u0253e Mai Zaman Kanta ta \u0198asa (INEC), reshen jihar Kaduna, ta kaddamar da Kwamitin Ha\u0257in Gwiwar Hukumomi kan Ilimantar da Masu Za\u0253e da Wayar da Kan Al&#8217;umma (SICVEP), domin \u0199arfafa ilimantar da masu za\u0253e, wayar da kan jama&#8217;a da ha\u0257in gwiwar masu ruwa da tsaki gabanin babban za\u0253en shekarar 2027.<\/p>\n<p>Mukaddashin Kwamishinan Za\u0253e na jihar, Malam Abba Yahaya, ne ya bayyana hakan yayin taron farko na kwamitin da aka gudanar a Kaduna.<\/p>\n<p>Ya ce kwamitin zai samar da ingantaccen tsarin ha\u0257in gwiwa tsakanin hukumomin gwamnati, \u0199ungiyoyin farar hula, kafafen ya\u0257a labarai da sauran masu ruwa da tsaki, domin inganta ilimantar da masu za\u0253e da \u0199arfafa shigar jama&#8217;a cikin harkokin dimokura\u0257iyya.<\/p>\n<p>Malam Abba Yahaya ya ce kwamitin zai samar da tsare-tsare na matsakaici da dogon zango kan ilimantar da &#8216;yan \u0199asa da masu za\u0253e, tare da gano \u0199ungiyoyin da za su taimaka wajen gudanar da ayyukan da kuma bai wa hukumar shawarwari kan hanyoyin wayar da kan jama&#8217;a.<\/p>\n<p>Ya \u0199ara da cewa kwamitin zai kuma mayar da hankali wajen rage \u0199aurace wa za\u0253e, inganta kyawawan halaye tsakanin al&#8217;umma da kuma dakile rikice-rikicen za\u0253e da sauran magu\u0257an za\u0253e.<\/p>\n<p>Mukaddashin Kwamishinan Za\u0253en ya sanar da cewa hukumar ta tsara gudanar da gwajin na&#8217;urar tantance masu za\u0253e ta BVAS da \u0257ora sakamakon za\u0253e a ranar 28 ga watan Nuwamba, 2026, domin tantance yadda na&#8217;urar za ta yi aiki a yanayi daban-daban.<\/p>\n<p>Ya bayyana cewa an za\u0253i rumfunan za\u0253e biyu a kowace mazabar rajista, inda aka samu jimillar rumfunan za\u0253e 510 a fa\u0257in \u0199ananan hukumomi 23 na jihar Kaduna.<\/p>\n<p>Dangane da aikin rajistar masu za\u0253e, ya ce hukumar ta fara raba katunan za\u0253e na dindindin (PVCs) ga wa\u0257anda suka yi rajista a kashi na farko da na biyu tun ranar 9 ga Oktoba, 2026, yayin da ake jiran katunan wa\u0257anda suka yi rajista a kashi na uku.<\/p>\n<p>Ita ma shugabar sashen Ilimantar da Masu Za\u0253e da Wayar da Kan Jama&#8217;a ta INEC a Kaduna, Hajiya Rukayya Sani Imam, ta \u0199ara haske kan manufofi da nauyin da ke bisa kwamitin ha\u0257in gwiwar.<\/p>\n<p>Ta jaddada muhimmancin ha\u0257in gwiwa tsakanin hukumomi da sauran masu ruwa da tsaki wajen kai sa\u0199onnin ilimantar da masu za\u0253e da wayar da kan jama&#8217;a zuwa sassa daban-daban na jihar.<\/p>\n<p>Hajiya Rukayya ta kuma bayyana bu\u0199atar ci gaba da wayar da kan jama&#8217;a domin \u0199arfafa masu cancantar ka\u0257a \u0199uri&#8217;a su shiga za\u0253e, su guji tashin hankali tare da kiyaye \u0199a&#8217;idojin dimokura\u0257iyya.<\/p>\n<p>A nasa \u0253angaren, Mukaddashin Kwamishinan Za\u0253en ya bu\u0199aci mambobin kwamitin da su gudanar da wannan aiki cikin kishin \u0199asa da jajircewa, domin tabbatar da sahihin za\u0253e mai gaskiya, ha\u0257a kowa da kowa da zaman lafiya a jihar Kaduna.<\/p>\n<p><strong><em>Yusuf Zubairu<\/em><\/strong><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Daga Abdullahi Shettima Hukumar Za\u0253e Mai Zaman Kanta ta \u0198asa (INEC), reshen jihar Kaduna, ta kaddamar da Kwamitin Ha\u0257in Gwiwar Hukumomi kan Ilimantar da Masu Za\u0253e da Wayar da Kan Al&#8217;umma (SICVEP), domin \u0199arfafa ilimantar da masu za\u0253e, wayar da kan jama&#8217;a da ha\u0257in gwiwar masu ruwa da tsaki gabanin babban za\u0253en shekarar 2027. Mukaddashin [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":18,"featured_media":10388,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_hide_featured_image":false,"_jetpack_featured_image_duplicate_dismissed":0,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[1,2],"tags":[2181,1190,869,2180,1322,2182],"class_list":["post-10387","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","category-siyasa","tag-da-kai","tag-inec","tag-kwamitin","tag-addamar","tag-wayar","tag-zae"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/11\/IMG-20261121-WA0010.jpg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10387","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/18"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=10387"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10387\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":10389,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10387\/revisions\/10389"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/10388"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=10387"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=10387"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=10387"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}