{"id":10271,"date":"2026-11-09T13:25:19","date_gmt":"2026-11-09T13:25:19","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=10271"},"modified":"2026-11-09T13:25:19","modified_gmt":"2026-11-09T13:25:19","slug":"majalisar-kano-za-ta-kar%c9%93i-kasafin-ku%c9%97in-shekarar-2027","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/majalisar-kano-za-ta-kar%c9%93i-kasafin-ku%c9%97in-shekarar-2027\/","title":{"rendered":"Majalisar Kano Za Ta Kar\u0253i Kasafin Ku\u0257in Shekarar 2027"},"content":{"rendered":"<p><strong><em>Daga Khadijah Aliyu\u00a0<\/em><\/strong><\/p>\n<p>Majalisar Dokokin Jihar Kano na shirin kar\u0253ar daftarin kasafin ku\u0257in shekarar 2027 daga Gwamna Abba Kabir Yusuf a ranar Laraba, 11 ga Nuwamban 2026, domin nazari da tantancewa kafin amincewa da shi.<\/p>\n<p>Shugaban Majalisar, Jibril Ismail-Falgore ne ya bayyana hakan yayin zaman majalisar, bayan karanta wasi\u0199ar da gwamnan ya aike wa majalisar, inda ya sanar da aniyarsa ta gabatar da daftarin kasafin ku\u0257in.<\/p>\n<p>A cikin wasi\u0199ar, Gwamna Yusuf ya ce gabatar da kasafin ku\u0257in ya zama wajibi a kansa bisa tanadin sashe na 121(1) na Kundin Tsarin Mulkin Najeriya na shekarar 1999, wanda aka yi wa kwaskwarima.<\/p>\n<p>Ya bayyana cewa daftarin kasafin ku\u0257in ya \u0199unshi hasashen ku\u0257a\u0257en shiga da kashe ku\u0257a\u0257en jihar a shekarar ku\u0257i ta 2027, wanda zai mi\u0199a wa \u2019yan majalisar domin nazari da amincewa da shi.<\/p>\n<p>Gwamnan ya kuma bu\u0199aci majalisar da ta shirya dukkan abubuwan da suka dace domin gudanar da zaman gabatar da kasafin ku\u0257in.<\/p>\n<p>A wani labarin kuma, Majalisar ta amince da wani \u0199uduri da ke kira ga gwamnatin jihar da ta gaggauta gyara Cibiyar Mata ta City Women\u2019s Centre da kuma cibiyar Hukumar Ilimin Manyan Makarantu (Agency for Mass Education), da ke kan titin Fadar Sarki, Kofar Nassarawa, a \u0198aramar Hukumar Kano Municipal.<\/p>\n<p>\u018aan majalisar mai wakiltar maza\u0253ar Kano Municipal, Nabil Aliyu Daneji, ne ya gabatar da \u0199udurin, inda ya ce cibiyoyin sun lalace sakamakon rashin kulawa na tsawon lokaci, lamarin da ya shafi ayyukan da suke gudanarwa ga mata da manyan \u0257alibai.<\/p>\n<p>Ya bayyana cewa ci gaba da lalacewar cibiyoyin na kawo cikas ga \u0199o\u0199arin bun\u0199asa ilimi, koyon sana\u2019o\u2019i da kuma \u0199arfafa tattalin arzikin al\u2019umma.<\/p>\n<p>\u018aan majalisar ya jaddada cewa gyara da inganta cibiyoyin zai dawo da su cikin yanayin gudanar da ayyukansu yadda ya kamata.<\/p>\n<p>Bayan muhawara, Majalisar ta amince da \u0199udurin tare da kira ga gwamnatin jihar da ta ba da fifiko wajen yin cikakken gyara da inganta cibiyoyin.<\/p>\n<p>Majalisar ta bayyana cewa dawo da cibiyoyin cikin yanayin aiki zai inganta damar samun ilimi, koyon sana\u2019o\u2019i da shirye-shiryen \u0199arfafa tattalin arziki, musamman ga mata da manyan \u0257alibai.<\/p>\n<p><em>Fassara: Safiyah Abdulkadir<\/em><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Daga Khadijah Aliyu\u00a0 Majalisar Dokokin Jihar Kano na shirin kar\u0253ar daftarin kasafin ku\u0257in shekarar 2027 daga Gwamna Abba Kabir Yusuf a ranar Laraba, 11 ga Nuwamban 2026, domin nazari da tantancewa kafin amincewa da shi. Shugaban Majalisar, Jibril Ismail-Falgore ne ya bayyana hakan yayin zaman majalisar, bayan karanta wasi\u0199ar da gwamnan ya aike wa majalisar, [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":15,"featured_media":5344,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_hide_featured_image":false,"_jetpack_featured_image_duplicate_dismissed":0,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[1,11],"tags":[39,596,211],"class_list":["post-10271","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","category-labaran-gida","tag-kano","tag-kasafin-kudi","tag-majalisa"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2025\/07\/KANO-ASSEMBLY.jpg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10271","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/15"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=10271"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10271\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":10272,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10271\/revisions\/10272"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/5344"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=10271"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=10271"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=10271"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}